-
Zarif Ya Gana Da Manyan Jami'an Gwamnatin Kasar Faransa A Birnin Paris
Jun 23, 2016 02:13Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar Faransa a ziyarar da ya kai kasar a jiya Laraba.
-
Putin Ya Kirayi Sojojin Rasha Da Su Zama Cikin Shirin Tinkarar Kungiyar NATO
Jun 22, 2016 11:25Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasar Rasha za ta dau matakan da suka dace wajen fada da abin da ya kira ci gaba da nuna halin kiyayya da kungiyar NATO ta ke nuna wa kasarsa.
-
A Gobe ne Za a gudanar da zaben raba gardama na zama ko ficewar Burtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai
Jun 22, 2016 00:53Shugaban Jami'iyar Front National ta kasar Faransa ya bayyana fatansa na gudanar da irin wannan zabe a dukkanin kasashen dake cikin kungiyar EU
-
An Ci Zarafin Wani Malamin Kirista A Amurka Saboda Ya Taya Musulmi Murnar Azumi
Jun 21, 2016 13:52Wasu masu tsananin adawa da addinin muslunci sun zarafin wani malamin addinin kirista a kasar Amurka, saboda ya taya musulmi murnar azumin watan ramadan.
-
(EU) Na Goyan Bayan Tattaunawar Sulhu Tsakanin Palestinu Da Israi'la
Jun 20, 2016 13:21kungiyar tarraya turai ta (EU) ta ce tana bada cikaken goyan bayan ta ga faransa kan yunkurin ta na farfado da tattaunawar zamen lafiya tsakanin Palestinu da Israi'la.
-
MDD: Mutane Miliyan 65 Suke Gudun Hijira A Duk Fadin Duniya
Jun 20, 2016 06:34Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHCR) ta ce adadin mutanen da tashin hankali da tsangwama ya raba su da muhallinsu da tilasta musu zama 'yan gudun hijira sun kai mutane miliyan 65.3 a duk fadin duniya.
-
Kwanakin Uku kacal suka rage a gudanar da zaben raba gardama A Burtaniya
Jun 20, 2016 01:14Kwanaki uku kafin zaben raba gardama a Britaniya Fira Minista David Cameron ya yi gargadin cewa muddin suka fice daga cikin kungiyar Tarayyar Turai to shakka babu tattalin arzikin kasar zai fuskanci kalu bale
-
Wasu Masu Dauke Da Makamai Sun Kashe Mutane 5 A Birnin Chicago Na Amurka
Jun 19, 2016 00:56Akalla mutane 5 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jiya a harbe-harben da aka yi a tsakanin wasu masu dauke da makamai a birnin Chicago na kasar Amurka.
-
'Yan Sanda Sun Tarwatsa Matasa Masu Zanga-Zangar Adawa Da Siyasar Erdogan A Istanbul
Jun 19, 2016 00:55Jami'an 'ayn sanda sun yi amfani da hayaki mai sanya hawaye wajen tarwatsa daruruwan matasa da suke gudanar da zanga-zangar nuna adawa da salon siyasar shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a birnin Santanbul (Istanbul).
-
Al'ummar Iraki Na Ci Gaba Da Bukukuwan Kwato Fallujah Daga Hannun Da'esh
Jun 18, 2016 06:30Dubun dubatan al'ummar kasar Iraki ne suka fito kan titunan garuruwa daban-daban na kasar don nuna farin cikinsu da kwace garin Fallujah mai matukar muhimmanci da sojojin kasar da suke samun dauki dakarun sa kai suka yi a jiya daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh wadanda suke rike da garin sama da shekaru biyu.