-
An Gano Dukkan Akwatinan Nadar Bayannan Tukin Jirgin EgyptAir
Jun 18, 2016 01:20Kwamitin dake gudanar da bincike kan musababbin faduwar jirgin Egypt Air ya sanar da gano dukkan akwatinan nadar bayyanan tukin jirgin daya nutse a tekun Bahar-Rum a watan Jiya.
-
Ba Zamu Kara Karbar Tallafin EU Ba, Inji MSF
Jun 18, 2016 01:19Kungiyar likitoci marar iyaka ta MSF ta ce daga yanzu ba zata kara karbar wani tallafi ba daga kungiyar tarrayya Turai.
-
Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad
Jun 17, 2016 05:52Kasar Rasha ta yi watsi da kiran da wasu jami'an ma'aikatar wajen Amurka na kaddamar da hari kan gwamnatin Siriya da nufin kifar da gwamnatin shugaban kasar Bashar al-Asad tana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban da sanya yankin gaba daya cikin halin rashin tabbas.
-
Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa
Jun 16, 2016 06:27Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.
-
An Gano Wasu Tarkacen Jirgin EgyptAir
Jun 16, 2016 00:26An sake gano wasu daga cikin tarkacen jirgin nan na EgyptAir daya nutse a tekun Bahar-Rum a ranar 19 ga watan Jiya kamar yadda masu binciken musababin faduwar jirgin suka sanar.
-
Habasha : Mutane 400 Suka Mutu A Zanga-zangar Oromos, Inji HRW
Jun 16, 2016 00:00kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch, ta fitar da wani rahoto dake cewa mutane sama da 400 ne suka mutu a zanga-zanga kyammar gwamnatin Habasha a Jihar Oromia a shekara 2015.
-
Mutane 69 Aka Kashe Wasu 113 Suka Ji Rauni A Amurka A Cikin Wannan Watan
Jun 15, 2016 06:42Basa wata kididdiga na wata cibiyar watsa labarai a kasar Amurka, a cikin watan Yulin da muke ciki kadai an kashe mutane 69 sannan wasu 113 kuma sun ji raunuka.
-
Sakataren Tsaron Birtaniya Ya Yi Gargadi Dangane Da ficewar Kasarsa Daga Tarayyar Turai
Jun 15, 2016 01:22Ministan tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya yi gargadin cewa, ficewar kasarsa daga kungiyar tarayyar turai da kungiyar tsaro ta NATO yana tattare da babban hadari.
-
Barack Obama: Musulmi Ba 'Yan Ta'adda Ba Ne
Jun 15, 2016 01:22Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya caccaki dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar Republican Donald Trump, dangane da kamalansa a kan harin Orlando.
-
An kame mutane 2 kan zargin su da hannu a kisan jami'in tsaro da matarsa a Faransa
Jun 14, 2016 11:07Jami'an 'yan sanda sun kame Mutane 2 kan zargin su da hanu a kisan da aka yiwa wani dan Sanda da matarsa a kasar Faransa