-
Zanga-Zangar Kyamar Gwamnati A Ukraine
Apr 09, 2016 00:10An gudanar da wata zanga-zanga a birnin Kiev fadar mulkin kasar Ukraine, domin sukar lamirin gwamnatin kasar kan batun cin hanci rashawa.
-
Jami'an Tsaron Belgium Sun Kama Wasu Da Ake Zargi Da Harin Ta'addancin Brussels
Apr 08, 2016 12:56Babban mai shigar da kara a kasar Belgium ya sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kame wasu mutane da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai birnin Brussels a kwanakin baya.
-
Amincewar Banki Duniya wajen bayar da Bashi ga Kasar Tanzania
Apr 08, 2016 05:15Banki Duniya ya amince Baiwa Kasar Tanzaniya Bashin Dalar Amurka million 65
-
An fara mayar da kashi na biyu na 'yan gudun hijra daga Girka zuwa Turkiya
Apr 08, 2016 04:43Kasar Girka ta fara mayar da kashi na biyu na yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya.
-
Yau Ce Ranar Lafiya Ta Duniya Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Kebe
Apr 07, 2016 10:57Yau ce ranar lafiya ta duniya da majlaisar dinij duniya ta kebe da ake gudanar da taruka na kiwon lafiya a kasashen duniya.
-
Dakarun tsaron Jamus za su fadada aiyukansu a Mali
Apr 07, 2016 04:02Kasar Jamus ta ce za ta fadada aiyukan soja a Kasar Mali
-
Aljeriya Ta Ja Kunnan Faransa Kan Badakallar Panama
Apr 07, 2016 01:09Ma'aitakar harkokin wajen kasar Aljeriya ta kirayi jakadan kasar Faransa domin nuna masa rashin jin dadin ta dangane da yadda kafofin yada labaren Faransan sukayi ta sukan shugaba Buteflika akan balakalar kaucewa biyan haraji ta Panama Papers.
-
Cibiyar Enterprise Ta Zargi Shugaban Turkiyya Da Hannu A Mara Baya Ga Kungiyar Da'ish
Apr 06, 2016 12:54Cibiyar bincike ta Enterprise ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Shugaban kasar Turkiyya ba zai taba barin a kawo karshen kungiyar ta'addanci da Da'ish mai kafirta musulmi da suka yi kaurin suna a kasashen Siriya da Iraki ba.
-
A kwai shakku kan ajiya makamai a kasar Cote D'ivoire
Apr 06, 2016 05:48Korarru a Majalisar Dinkin Duniya sun Bayyana shakku kan yiyuwar karbe makamai daga hanun wasu Matasa a kasar Cote D'ivoire
-
Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudiya
Apr 06, 2016 03:44Kungiyar Kare hakin bil-Adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudi-arabiya