-
Firayi Ministan Iceland Ya Yi Murabus Saboda Tonon Sililin Panama
Apr 06, 2016 01:07Rahotanni daga kasar Iceland sun ce firayi ministan kasar Sigmundur David Gunnlaugsson ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon bankado abun kunya na kauce biyan kudaden haraji da haramta kudin haramun da wani kamfani na kasar Panama yayi.
-
Kaucewa Biyan Haraji Babbar Matsala Ce Ga Duniya, Inji Obama
Apr 05, 2016 13:34Kwanaki biyu bayan tonon asirin Panama, shugaban Amurka barack Obama ya bayana cewa kaucewa biyan hajari babbar matsala ce ga duniya.
-
Mujallar Charlie Hebdo Ta Yi Dirar Mikiya Kan Musulmin Turai
Apr 04, 2016 22:50Mujallar barkwanci ta kasar Faransa Charlie Hebdo ta yi dirar mikiya kan musulmin nahiyar turai, makonni biyu bayan kai harin ta'addanci a birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Amurka Ta Aike Da Wasu Fursunonin Guantanamo Zuwa Kasar Senegal
Apr 04, 2016 13:12Ma'aikatar tsaron kasar Amurka, Pentagon, ta sanar da tusa keyar wasu 'yan kasar Libiya su biyu da sojojin Amurkan suke tsare da su a gidan yarin nan na Guantanamo da ke kasar Cuba na tsawon shekaru zuwa kasar Senegal don ci gaba da tsare su a can.
-
Tonon Silili: Wasu Manyan Masu Fadi A Ji A Duniya Ba Sa Biyan Haraji
Apr 04, 2016 12:28Jami'an gwamnatocin kasashe da 'yan siyasa daban-daban na duniya suna ci gaba da mayar da martani da mafi girman tonon silili da bayyanar da takardun bayanan sirri da ke bayanin yadda wasu wasu attajirai da manyan masu fada aji na duniya ke boye dukiyoyinsu don guje wa haraji.
-
Kasashen Turai na ci gaba da shan suka kan mayar da 'yan gudun hijra zuwa Turkiya
Apr 04, 2016 05:42Wakilin Saktaren MDD kan 'yan gudin hijra ya ce mayar da 'yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya ya sabawa dokar kasa da kasa
-
Gwamnatin Birtaniya Ta Yanke Tallafin Da Take Bai Wa Cibiyar Yaki Da Talauci
Apr 03, 2016 23:20Gwamnatin Birtaniya ta sanar da kawo karshen tallafin da take bai wa Cibiyar Yaki da Talauci ta War on Want kan zargin cewa; Cibiyar tana goyon bayan siyasar nuna kin jinin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Sake Bude Filin Jiragen Sama na Brussels
Apr 03, 2016 13:08An sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Brussels dake kasar Belgium a yau lahadi bayan rufe shi biyo bayan kazamin harin da aka kai a ranar 22 ga watan Maris daya gabata.
-
Wasu Kafofin Yada Labaran Austria Da Italiya Na Neman A Haramta Muslunci
Apr 03, 2016 06:29Wasu kafofin yada labarai a kasashen Austria da kuma Italiya suna yin kira da a haramta addinin muslunci a kasar.
-
MDD ta dauki kudirin tura Dakarun sulhu zuwa kasar Burundi
Apr 02, 2016 23:40Yan Adawa A kasar Burundi Sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da MDD ta dauka na aikewa da jami'an 'yan sanda zuwa kasar