-
Rasha Ta Soki Zama Kan Tsaro Dangane Da Nukiliya A Amurka
Apr 02, 2016 05:38Rasha ta yi kakkausar suka dangane da zaman da aka gudanar a kasar Amurka kan batun tsaro da ya shafi nukiliya.
-
Kasar Indiya Ta Ki Ba Wa Limamin Makka Izinin Shiga Kasar
Apr 02, 2016 00:18Ofishin jakadancin kasar Indiya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya ya ki ba wa limamin masallacin Masjid al-Haram kana kuma daya daga cikin masu wa'azin wayabiyawa mai tsaurin ra'ayi Sheikh Saleh al-Taleb takardar izinin shiga kasar saboda gudun abin da zai iya zuwa ya komo.
-
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Nuna Damuwarsu Kan "Ta'addancin Nukiliya"
Apr 01, 2016 23:20Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.
-
Ministan Harkokin Cikin Gidan Jamus Ya Ce Muslunci Addinin Sulhu Da Rahama Ne
Apr 01, 2016 05:35Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus Thomas de Maizière ya bayyana muslunci a matsayin addinin sulhu da rahma.
-
'Yan Sandan Turkiyya 6 Sun Mutu Bayan Harin Da Aka Kai Musu A Yankin Diyarbakir
Mar 31, 2016 12:55Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su 6 sun mutu kana wasu alal akalla 23 sun sami raunuka biyo bayan wani hari da aka kai wa wata motar 'yan sandan a garin Kurdawa na Diyarbaki da ke kudu maso gabashin kasar a yau Alhamis.
-
Jiragen Saman Yakin Kasar Rasha Sun Kashe 'Yan Ta'addan Da'ish Fiye Da 60
Mar 30, 2016 23:34A ci gaba da hare-haren da jiragen saman yakin kasar Rasha ke kai wa kan sansanonin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi a kasar Siriya, jiragen sun halaka 'yan ta'adda akalla 60 tare rusa sansanonin masu yawa.
-
Faransa Za Ta Janye Dakarun Ta A Afirka Ta Tsakiya A Wannan Shekara
Mar 30, 2016 06:19Faransa ta sanar da cewa a yau ne 30 ga watan Maris aikin sojojinta na wanzar da zaman lafiya a jamhuriyar Afirka ta tsakiya ke kawo karshe.
-
Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran
Mar 29, 2016 23:59Shugaban kasar Autria ya bayyana damuwarsa kan ziyarar da shugaban kasar Iran ya yi zuwa kasar Sa.
-
Kotun Kolin Bangladesh Ta Kara Tabbatar Da Musulunci A Matsayin Addinin Kasar
Mar 29, 2016 11:22Kotun kolin kasar Bangladesh ta yi watsi da bukatar da wasu suka gabatar mata da ke neman a cire muslunci daga matsayin addinin kasar a hukumance.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Na Ci Gaba Da Neman Wadanda Suka Kai Harin Lahore
Mar 29, 2016 00:00Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da shirinta da dirar mikiya a kan kungiyoyi masu tsaurin ra'ayin addini musamman a lardin Punjab bayan harin ta'addancin da aka kai wani wajen wasa a garin Lahore, babban birnin lardin a ranar Lahadin da ta gabata, inda ta ce jami'an tsaron kasar na ci gaba da farautar mutanen da suka kai harin.