-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Fadar White House Bayan Harbe-Harben Majalisar Dokokin Amurka
Mar 28, 2016 23:36Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa an kara tsaurara matakan tsaro a fadar White House ta shugaban kasar Amurka da hana shiga da fice bayan harbe-harbe da aka yi a wata cibiyar saukar baki a Majalisar Dokokin Amurka, da ake kira da US Capitol.
-
An kame Mutane Uku kan zarkin ta'addanci a kasar Belgium
Mar 28, 2016 10:43Kotu a kasar Belgium ta bada umarnin kame wasu mutane guda Uku da ake zarkin su nada hannu wajen aiyukan ta'addanci a kasar
-
Belgium : Adadin Wadanda Suka Mutu Ya Kai 31
Mar 28, 2016 00:59Hukumomin kasar Belgium sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren kunar bakin waken da aka kai birnin Brussels ranar Talata data gabata sun kai 31.
-
Sojojin Masar Suna Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar
Mar 27, 2016 05:11Rundunar sojin Masar sun yi dauki ba dadi tsakaninsu da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin kudancin garin Sheikh Zuwaid da ke lardin Sina ta Arewa na kasar.
-
Obama: Bata Sunan Musulmi Aikin ‘Yan Ta’adda Ne
Mar 27, 2016 01:02shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewa bata sunan musulmi da musulunci aikin 'yan ta'adda ne kuma su ne hakan yake amfanarwa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Wallafa Wani Faifan Bidiyon Wargaza Amurka
Mar 26, 2016 13:22Yau Asabar kasar Koriya ta Arewa ta wallafa wani sabon faifan bidiyo farfaganda na kaiwa Amurka harin makamin nukiliya, tare da yiwa makofciyar ta koriya ta Kudi barazana harin soja saboda cin fuska ga shugaban ta Kim jong-un.
-
Brussels : An Bukaci Al'umma Su Kauracewa Ganggami
Mar 26, 2016 12:16Hukumomin a Belgium sun kirayi al'ummar kasar dasu kauracewa gangamin da aka shirya yi ranar Lahadi a Brussels saboda barazana tsaro dama yiwuwar kai wasu sabin hare-haren ta'andanci.
-
Kasar Rasha Ta Jaddada Cewa 'Yan Ta'adda Suna Ci Gaba Da Shiga Kasar Siriya Ta Turkiyya
Mar 26, 2016 05:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa; 'Yan ta'adda suna shiga cikin kasar Siriya ce ta kan iyakar kasar Turkiyya.
-
'Yan gudun Hijra Da Dama Sun shiga mawuyacin halin bayan da kasar Girka ta rufe iyakokinta
Mar 26, 2016 00:13Dariruwan 'Yan gudun hijra ne ke mawuyacin hali a kasar Girkai sakamakon rufe iyakokin Balkan da Makduniya
-
Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da kisan kwamanda na biyu cikin kungiyar ISIS
Mar 25, 2016 23:15A wani taron manema labarai da ta kira jiya Juma'a, Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da hallaka 'yan ta'addar ISIS da dama daga cikin su har da kwamanda na biyu cikin kungiyar