-
An Sake Jin Karar Tarwatsewar Wasu Abubuwa Masu Karfi Yau A Birnin Brussels
Mar 25, 2016 12:53A daidai lokacin da jami'ann tsaron kasar Belgium suke bin sawun wani mutum da ake zargin yana cikin 'yan ta'adda a wata unguwa a cikin birnin Brussels a yau Juma'a, an karar tarwatsewar wasu abubuwa masu karfi a wurin.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.Duniya Ya Amince Da Kuduri Kan H.K.I
Mar 25, 2016 04:19Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.Duniya Ya Amince Da Kuduri Kan H.K.I
Mar 25, 2016 03:29Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Kotun ICC Ta Daure Tsohon Shugaban Sabiyawa, Karadzic Shekaru 40
Mar 25, 2016 00:23Kotun duniya mai shari'ar manyan laifukan yaki ta yanke wa tsohon shugaban Sabiyawan Bosniya Radovan Karadzic hukunci daurin shekaru 40 a gidan yari saboda samunsa da hannu dumu dumu cikin kisan kiyashi da aka yi wa wasu musulmai yanki Srebrenica a shekarar 1995.
-
Kungiyar Boko Haram ta fitar da Wani sabon faifan bidiyo
Mar 24, 2016 12:42Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon bidiyo da ke tabbatar da cewa shugaban Kungiyar Abubakar Shekau na raye.
-
Firaministan kasar Belgium ya ki amincewa da murabus din ministocinsa biyu
Mar 24, 2016 10:50Ministocin cikin gida da na shara'ar kasar Belgium sun meka takarar murabus din su ga Firaminstan kasar sakamakon tagwayen hare-haren ta'addancin da aka kai ranar talatar da ta gabata.
-
Clinton Ta Cacaki Tsarin Turai Na Yaki Da Ta'adanci
Mar 23, 2016 23:24Tsohuwar sakatariyyar gwamnati kana 'yar takarar shugaban kasa a Amurka, Hillary Clinton ta soki tsarin kasashen Turai da jan-kafa wajen yaki ta'adanci.
-
Hukumomin Belgium Sun Sanar Da Gano Wadanda Suka Kai Harin Brussels
Mar 23, 2016 05:57Kafafen watsa labaran kasar Belgium sun sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutum na uku da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai babban filin jirgin saman Zaventum da ke birnin Brussels na Belgium da kuma wata tashar jiragen kasa a jiya bayan sun gano mutane biyun da suka kai harin.
-
Kungiyar Kasashen Musulmi Ta Yi Allawadai Da Harin Brussels
Mar 23, 2016 00:20Kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da harin da aka kai a birnin Brussels na kasar Belgium a jiya Talata, tare da bayyana hakan da cewa aiki ne na ta'addanci.
-
Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya Ta Yanke Wa Tsohon Mataimakin Shugaban Congo Hukunci
Mar 23, 2016 00:08Kotun manyan laifuka ta duniya ta yanke hukunci kan tsohon mataimakin shugaban Congo Jean Pierre Bemba, bisa laifin aikata cin zarafin dan adam a lokacin da yake jagorantar kungiyar 'yan tawaye a 2002 zuwa 2003.