-
Kungiyar ISIS ta dauki nauyin kai harin Brussels
Mar 22, 2016 13:22Kungiyar 'yan ta'adan ISIS ta dauki nauyin kai harin Brussels da ya yi sanadin mutuwar mutane sama da 30 tare da raunana wasu sama da 200 a wannan Talata.
-
Wasu Bama-Bamai Sun Fashe A Filin Jirgin saman Birnin Brussels, Na Kasar Belgium.
Mar 22, 2016 06:24Rahotanni daga kasar Belgium sun bayyana cewar wasu bama bamai guda biyu sun fashe a filin jirgin sama na Zaventem da tashar jirgin kasa na Malbeek da ke birnin Brussels, babban birnin kasar Belgium din, inda wasu rahotanni suka ce alal akalla mutane 13 sun mutu wasu da dama kuma sun sami raunuka.
-
Rasha Ta Gargadi 'Yan Tawayen Syria Dangane Da Karya Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Mar 21, 2016 13:37Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa, ta bayar da wa'adi zuwa gobe Talata 22 ga watan Maris ga Amurka, kan ta bayyana matsayinta dangane da masu tayar da kayar baya a Syria da suka ki yin aiki da yarjejeniyar dakatar da bude wuta, idan kuma ba haka ba Rasha za ta dauki mataki a kansu.
-
Farashin Danyen Man Fetur Yana Ci Gaba Da Faduwa Kwanaki Biyu A Jere
Mar 21, 2016 13:00Farashin dayen man fetur yana ci gaba da faduwa kwanaki biyu a jere, bayan da ya dan daga a cikin makonni biyu da suka gabata.
-
Shugaban Masar Ya Yi Gargadi Kan Hatsarin Da Daukan Matakin Soji Kan Libiya Zai Janyo
Mar 21, 2016 00:51Shugaban kasar Masar ya yi gargadi kan irin hatsarin da duk wani daukan matakin soji da kasashen yammacin Turai da Amurka ke shirin yi kan kasar Libiya.
-
Martanin Masar ga Ma'aikatar harakokin wajen Amurka
Mar 20, 2016 14:16Ministan Harakokin wajen kasar Masar ya mayar da martani kan sukan da Magabatan Washinton suka yi wa kasar dangane da batun take hakin bil-adama
-
Bayanin Jagora a Hubbarin Imam Ridha (a.s)
Mar 20, 2016 13:17Jagoran juyin juya halin musulinci Ayatullahi Ali Khamna'i ya gabatar da jawabi a gaban milyoyin maziyartan hubbarin Imam Ridha (a.s) dake birnin Mashhad.
-
An tsaurara matakan tsaro a kan iyakokin Faransa da Balgium
Mar 20, 2016 11:28Kasashen Faransa da Belgium sun karfafa matakan tsaro a kan iyakokin kasashen su saboda barazanar harin 'yan ta'adda
-
Ban Ki-Moon Ya Mika Sakon Murnarsa Ga Zagayowar Sabuwar Shekarar Shamsiyya
Mar 19, 2016 14:36Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya mika sakon murnarsa ga zagayowar sabuwar shekarar hijira Shamsiyya ta 1395 da za a shiga ciki nan da wasu 'yan sa'o'i masu zuwa wato Idi-Neuruz a duk fadin duniya.
-
Rasha Ta Jaddada Yin Kira Ga Saudiyya Kan Kawo Karshen Goyon Bayan 'Yan Ta'addan Siriya
Mar 19, 2016 13:05Wakilin kasar Rasha a Hukumar Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da ke da cibiya a birnin Geneva ya jaddada yin kira ga mahukuntan Saudiyya kan kawo karshen goyon bayan da suke bai wa kungiyoyin 'yan ta'addan kasar Siriya.