-
Mutane 61 Ne Aka Tabbatar Da Mutuwarsu Sanadiyyar Faduwar Jirgin Fasinja A Kudancin Rasha
Mar 19, 2016 01:34Wani jirgin fasinja wanda ya tashi daga birnin Dubai zuwa kasar Rasha ya fadi a
-
Tsohon Shugaban Kasar Faransa Ya Ziyarci Kasar Ivory Coast
Mar 19, 2016 01:24Tsohon shugaban kasar Faransa Nikolas Sercozy yana ziyar a kasar Ivory Coast.
-
An Wulakanta Wani Dan Majalisar A Birnin Jeneva Don Goyon Bayan Hijabi
Mar 19, 2016 01:08Yan Majalisar Birnin Jeneva na kasar Austria sun wulakanta wata yar majalisa
-
Shuwagabannin kasashe shidda na tarayyar Turai sun gudanar da taro dangane da halin da ake ciki a kasar Libya a birnin Brussels.
Mar 18, 2016 23:33Kamfanin dillancin labaran Afp ya ce nakalto Mariano Rajoy Priministan kasar
-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami
Mar 18, 2016 06:52Kasar Koriya ta arewa ta sake harba makamai masu linzami biyu a safiyar wannan Juma'a kamar yadda hukumomin Amurka da Koriya ta kudu suka tabbatar.
-
De Mustura:An tattauwa tsakanin Gwamnatin Siriya da 'yan tawayen kan masayan Fusunoni.
Mar 18, 2016 01:01Wakilin MDD na musaman kan kasar Siriya ya bayyana cewa mun tattauna da tawagar Gwamnatin Siriya da kuma na 'yan Adawa mazauna birnin Riyad kan batun masayar firsunoni
-
MDD ta yi Alawadai da Harin ta'addancin da a kai A Najeria
Mar 17, 2016 23:43Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai cikin Masallaci a jihar Borno dake arewa masu gabashin Najeria.
-
An Bayyana Shekara Ta 2016 A Matsayin Shekarar Dawo Da Zaman Lafiya A Siria
Mar 17, 2016 13:52Shugaban sashen siyasar kasa da kasa na ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya
-
Obama ya sanya hannu kan karfafa sabin takunkumai ga Koriya Ta Arewa
Mar 17, 2016 05:29Shugaban Amurka Barack Obama ya sanya hannu kan kudirin da zai bada damar kara karfafa samun takunkuman da aka kakabawa koriya ta Arewa.
-
Kafa Kwamiti Leken Asiri na yaki da Tsaurin ra'ayin Addini a Faransa
Mar 16, 2016 14:12Majalisar dattawan Faransa na tafka muhawara game da yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyaran fuska kamar yadda shugaban kasar Francois Hollande ya bukata sakamakon harin ta’addancin da kungiyar ISIS ta kaddamar a birnin Paris tare da hakan ya yi sanadiyar mutuwar mutane 130 a shekarar da ta gabata.