-
Majalisar Dokokin Kasar Holland Ta Haramta Sayar Wa Saudiyya Da Makamai
Mar 16, 2016 13:51Majalisar dokokin kasar Holland ta amince da wata doka da aka gabatar mata na haramta wa sayarwa da kuma aikewa da makamai zuwa kasar Saudiyya.
-
Harin da 'yan ta'adda suka kai Kasar Iviry Coast, dauka fansa ne ga Faransa
Mar 16, 2016 13:43Kungiyar Alqa'ida ta yankin Magrib ta bayyana manufar harin da ta kai na baya bayan nan a kasar Cote D'ivoire, dauka fansa ga kasar Faransa
-
Jamus : Jami'an Tsaron Gabar Ruwa Sun Ceto Bakin Haure 615
Mar 16, 2016 08:52Jami'an Tsaro gabar ruwa a Jamus sun sanar a wannan Laraba cewa sun ceto bakin haure 615 dake kokarin tsallaka tekun mediterranean.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Gana Da Shugaban Kasar Vietnam
Mar 15, 2016 14:48Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yana daga cikin tushen siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran karfafa alaka da taimakekkeniya tsakaninta da kasashen yankin Asiya ciki har da Vietnam.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Jaddada Aniyarta Na Ganin Kasar Siriya Ta Wargaje
Mar 15, 2016 13:57Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya jaddada aniyarsu na ganin sun wargaza kasar Siriya a matsayin kananan kasashe masu cin gashin kansa a bisa tubalin kabilanci da addini.
-
Rasha Ta Soma Janye Dakarunta Daga Syria
Mar 15, 2016 08:29Kasar Rasha ta soma janye dakarun ta daga Syria a wannan Talata bayan da shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da wannnan matakin cikin daren jiya Litinin.
-
Amnesty International ta Bukaci da a sako 'yan adawa a kasashen Bahren da Saudiya
Mar 14, 2016 08:26Yayin da take Allawadai kan yadda mahukantar Bahren ke ci gaba da wulakanta 'yan adawa, Kungiyar Kare hakin bil-adama ta MDD Amnesty International ta bukaci a sako daya daga cikin shugabanin 'yan adawar kasar
-
Duniya ta yi Allawadai da harin birnin Ankara
Mar 14, 2016 07:29Babban saktaren MDD da Gwamnatocin Amurka da Faransa,cikin wata sanarwa da suka fitar sun yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai Ankara babban birnin kasar Turkiya.
-
Yau Ake Fara Tattaunawar Sulhu Kan Rikicin Syria
Mar 14, 2016 03:01Yau Litinin ne wakilan bangarorin dake rikici a Syria ke fara tattaunawa a Geneva domin samun mafita a rikicin kasar da aka shafe shekaru shida ana yi.
-
Ivory Coast : AQMI Ta Dau Alhakin Kai Harin Grand Bassam
Mar 14, 2016 02:59Kungiyar 'yan ta'adan Al'Qaida reshen kasashen larabawa (AQMI) ta dau alhakin kai a wurin shakatawa nan na gabar kogi Grand Bassam a kasar Ivory Coast /Cote d'ivoire da yayi sanadin mutuwar mutane da dama.