-
Angela Merkel ta kare matsayinta kan 'yan gudun hijira
Mar 13, 2016 06:48A yayin gudanar da yakin neman zabe na karshe a zabubbukan 'yan majalisun dokokin jihohi uku da ke a Gabashin Jamus.
-
Wani Dan Bindiga Dadi Ya Kashe Wasu Mutane 4 A Jihar Chicago Ta Amurka
Mar 13, 2016 00:37Wani dan bindiga dadi ya yi barin wuta kan jama'a a jihar Chicago na kasar Amurka, inda ya kashe mutane akalla 4 tare da jikkata wasu goma sha biyu na daban.
-
Dubban Mutane A Faransa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Dage Dokar Ta Baci A Kasar
Mar 13, 2016 00:36Dubban 'yan kasar Faransa sun gudanar da zanga-zangar neman gwamnatin kasar da ta kawo karshen dokar ta baci da ta kafa a kasar tun bayan harin ta'addancin watan Nuwanban shekarar da ta gabata ta 2015.
-
Dubban Mutane Ne Suka Rasu A Sudan Ta Kudu
Mar 12, 2016 07:43Rikicin Shekaru biyar na Sudan ta Kudu ya yi sanadiyar mutuwar dubban mutane.
-
An bukaci Turkiya da ta daina tura makami zuwa Siriya
Mar 12, 2016 07:42Rasha ta Bukaci Turkiya da ta daina tura makamai zuwa kasar Siriya
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Sanar Da Nada Sabon Shugaba A Kasar Libiya
Mar 11, 2016 14:23Kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi ta sanar da nadin sabon shugabanta a kasar Libiya mai suna Abdul-Qadir Annajadi a matsayin wanda ya maye gurbin Abu Mughirah Al-Qahdati da aka fi sani da Al-Anbari da ya halaka.
-
Karuwar kai hare-haren kan sansanin 'yan gudun hijra a kasar Jamus
Mar 11, 2016 06:22Hukumar 'yan sandar bincike kan manyan laifuka a kasar Jumus ta sanar da karuwar kai hari a Sansanin 'yan gudun hijra a kasar
-
An Bukaci A ladabtar Da Sojojin MDD Wadanda Aka Samu Da Laifin Cin mutuncin Mata
Mar 11, 2016 00:07Majiyar muryar Jumhuriyar musulunci ta Iran daga birnin Newyork ya bayyana
-
Za' a Fara Sabuwar Tattaunawar Sasanta Rikicin Syria A Ranar 14 Ga Watan Maris
Mar 10, 2016 03:09Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, za a fara sabuwar tattaunawar sasanta rikicin Syria a ranar 14 ga wannan watan na Maris kuma tattaunawar wadda za a gudanar a birnin Geneva, ba za ta wuce kwanaki 10 ba.
-
Ana Ci Gaba Da Mai Da Martani Kan Zargin Da Gwamnatin Masar Ta Yi Kan Kungiyar Hamas
Mar 09, 2016 01:59Shahararren marubuci kuma masanin harkokin yau da kullum dan kasar Masar Fahmi Huwaidi ya bayyana cewa; Zargin da gwamnatin Masar ta yi kan kungiyar Palasdinawa ta Hamas da hannu a kisan gillar da aka yi wa tsohon babban lauyan gwamnatin kasar mai shigar da kara, zargi ne maras tushe.