-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allawadai Da Harba Makami Mai Linzami Da Koriya Ta Arewa Ta Yi
Feb 08, 2016 02:48Wannan dai ba shi ne karo farko da Koriya ta Arewa ta yi gwajin makamin nukiliya ba.
-
Ausrralia na adawa da karbar 'yan gudun hijra a kasashen Turai
Feb 07, 2016 08:29Ministan Kudi na kasar Australia ya ce kwararen 'yan gudun hijra zuwa kasashen Turai shine musababin fuskantar matsalar gudi.
-
Masco Ta yi Alawadai kan gwajin makami mai lizzami na Korea ta kudu
Feb 07, 2016 07:52Ma'aikatar cikin gidan kasar Rasha ta yi Alawadai kan kwajin makami mai lizzami da mahukuntan korea ta kudu suka yi.
-
Jerin Gwano Na Kare Yan Gudun Hijira A Birnin Draden Na Kasar Jamus
Feb 06, 2016 14:17Mutanen birnin Draden na kasar Jamus kimani 2000 ne suka fito jerin gwano kan
-
An Tabbatar Da Cewa Bom Ne Ya Tashi A Wani Jirgin Fasinja A Kasar Somalia Amma Matukin Ya Sauka Lafiya
Feb 06, 2016 12:38Ministan sifiri na kasar somalia ya tabbatar da cewa wani dan kunan bakin wake ne ya tada bom
-
Jerin Gwano Na Kare Yan Gudun Hijira A Birnin Draden Na Kasar Jamus
Feb 06, 2016 12:09Mutanen birnin Draden na kasar Jamus kimani 2000 ne suka fito jerin gwano kan
-
Kamfanin Twitter Ya Rufe Shafinsa Ga Mutane Sama Da Dubu 125
Feb 06, 2016 08:20Sama Da Mutane dunbu 125 ne kamfanin sadarwar nan na Twitter ya rufewa shafinsa sanadiyar alakarsu da kungiyoyin 'yan ta'adda
-
MDD Ta Damu Kan Yaduwar Cutar Zika
Feb 06, 2016 03:01Kawo yanzu cutar Zika ta bazu a wasu kasashe da yankuna 32 dake nahiyar Amurka da yammacin tekun Fasific, da nahiyar Afrika, da Asiya inji WHO
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Mai Da Martani Kan Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'ish
Feb 04, 2016 23:42Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar da sanarwar cewa: Ayyukan ta'addancin da kungiyar Da'ish ke tafkawa a kasashen Siriya da Iraki musamman aiwatar da kisan kiyashi da cin zarafin bil-Adama suna matsayin laifukan yaki ne.
-
Shuwagabannin Yansanda Na Wasu Kasashen Turai Sun Fara Taro Kan Bakin Haure
Feb 04, 2016 08:42Shuwagabannin yansanda na wasu kasashen Turai sun fara wani taro a kasa