-
Hukumar WHO Ta Yi Gargadin Dangane Da Yaduwar Cutar Zika
Feb 04, 2016 02:22Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta nuna damuwarta dangane da yiyuwar ci gaba da yaduwar cutar nan ta Zika da ta bullo zuwa yankuna daban daban na duniya ciki kuwa har da nahiyoyin Afrika da Asiya da aka fi samun yawan haihuwa a can.
-
Shugaban Tarayyar Turai Ya Bayyana Wani Shiri Na Hana Britania Ficewa Daga Tarayyar
Feb 03, 2016 06:38Shugaban Tarayyar Turai Donald Tust ya bayyana wani shiri a jiya Talata da
-
Shugaban Tarayyar Turai Ya Bayyana Wani Shiri Na Hana Britania Ficewa Daga Tarayyar
Feb 03, 2016 05:23Shugaban Tarayyar Turai Donald Tust ya bayyana wani shiri a jiya Talata da
-
Duban 'Yan Gudun Hijra Ne Aka Mayar Gidajensu A Kasar Iraki
Feb 02, 2016 14:05Ma'aikatar dake kula da 'yan gudun hijra ta Kasar Iraki ta sanar da mayar duban 'yan kasar gidajen su.
-
Damuwar Kasar Faransa Kan Shigar Yan Ta'adda Nahiyar Turai Daga Libya
Feb 02, 2016 07:23Ministan tsaron kasar Faransa ya bayyana damuwarsa da yiyuwan yan ta'adda daga kasar Libya su shiga kasashen turai.
-
Venezuela Ta Bukaci Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Daina Shishigi Cikin Lamuran Kasashe
Feb 02, 2016 07:22Shugaban komitin tsaro na karba karba a wannan wata ya bada bayanin aikin
-
Kasashen Duniya Sun Yi Alkawarin Bada $ Amurka Miliyan 250 Don Yaki Da BH
Feb 02, 2016 03:00Wakilan kasashen duniya sun bayana haka ne a hedkwatar kungiyar AU dake Addis Ababa na kasar Habasha
-
WHO Ta Ayyana Cutar Zika A Matsayin Babbar Barazana Ga Duniya
Feb 02, 2016 02:24Kwararru na Hukumar sun bayyana cutar a matsayin wadda ke bukatar agajin gaggawa na Duniya.
-
Kasashen Faransa Da Cuba Sun Cimma yarjejeniyoyin Da Dama
Feb 02, 2016 02:21Bangarorin biyu sun cimma wadanan yarjejeniyoyin ne yayin ziyara da shugaban Raul Castro ya kai a Faransa.
-
Ban Ki-Moon Ya Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Fari Mafi Muni A Kasar Habasha
Feb 01, 2016 03:14Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar masifar fari mafi muni a kasar Habasha tare da bayyana bukatar hanzarta gabatar da tallafin miliyoyin kudade da nufin yantar da al'ummar kasar daga masifar karancin abinci.