Pars Today
Kasar China ta bukaci dukkan kamfanonin jiragen sama na kasar, dasu dakatar da zurga zurga da jiragan sama samfarin Boeing 737 MAX 8.
Babban bankin duniya ya bayar da tallafin kudade da suka kai dala miliyan 165 ga 'yan gudun hijirar Rohingya da suke tsugunne a kasar Bangaladesh.
Wani sakamakon jin ra’ayin jama’a a kasar Amurka ya nuna cewa musulmi su ne suka fi fuskantar tsangwama a kasar.
A yau Lahadi an shiga kwana na uku a jere ba tare da wutar lantarki ba a kasar Venezuela, bayan wani farmakin da aka kaiwa tsarin wutar lantarkin kasar ta hanyar yanar gizo.
Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya sanar da aniyar gwamnatinsa ta rage yanayin alakar diplomasiyyarta da haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon ci gaba da take hakkokin al'ummar Palastinu da take yi.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Jamus, Niels Annen, ya ce kasar Jamus ba za ta bi sahun gwamnatin Birtaniyya wajen sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda ba.
Taron ya gudana ne a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga kasashen duniya daban-daban.
Jami’an tsaron kasar Thailand sun kame wasu jangororin kungiyar Muslim Brotherhood su 4 a filin sauka da tashin jiragen sama na Bankuk.
Kungiyar tarayya Turai ta (EU), ta ce tana fatan kasar Venezuela zata canza tunani kan korar jakadan jamus daga kasar.