-
UNICEF : Kimanin Yara 400,000 Ne Ke Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki A Yemen
Sep 28, 2018 08:26A cikin wani sabon rahoto da ya fitar jiya alhamis, Asusun kula da yara kanana na Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ya ce kimanin yara kanana 'yan kasa da shekaru 5 dubu 400 ke fama da matsalar abinci mai gina jiki a kasar Yemen.
-
Kayayyakin Abinci Na Halal Na Samun Karbuwa A Kasashen Turai
Sep 28, 2018 02:50Kayayyakin Halal da ake sayarwa a kasashen turai na samun karbuwa daga al’ummomin kasashen.
-
Qassemi: Wasan Kwaikwayon Da Netanyahu Ya Yi A MDD Abin Dariya Ne
Sep 28, 2018 02:22Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana jawabin da Firayi ministan Isra'ila Netanyahu ya gabatar a gaban babban taron majalisar dinkin duniya kan kasar Iran da cewa, wasan kwaikwayo ne mai ban dariya.
-
Taron Tabbatar Da Tsaro Na Tehran, Aiki Tare Tsakanin Kasashe Da Nufin Fada Da Ta'addanci
Sep 28, 2018 01:15A shekaran jiya Alhamis ne aka gudanar da taro na kwana guda tsakanin sakatarori da masu ba da shawara kan harkokin tsaro na kasashen Iran, Rasha, China, Indiya da Afghanistan a nan birnin Tehran da nufin tattaunawa don tabbatar da tsaro da zaman lafiyan yankin.
-
Shugaba Trump Ya Goyi Bayan Kafa Kasar Palasdinu
Sep 27, 2018 15:47A karon farko shugaba Trump na Amurka ya goyi bayan samar da kasar Falasdinu domin kawo karshen takaddamar da ake tsakanin Palastinawa da yahudawa
-
Venezuela Ta Yi Kakkausar Suka Ga Kalaman 'Tsokanar Yaki' Na Donald Trump
Sep 27, 2018 02:19Gwamnatin Venezuela ta yi kakkausar suka da kuma yin Allah wadai da kalaman neman tsokana da neman haifar da fitina a kasar da shugaban kasar Donald Trump yayi.
-
Kungiyar 'Yan Ba Ruwanmu Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Sep 27, 2018 02:18Kungiyar 'Yan Ba Ruwanmu (NAM) ta jaddada goyon bayanta ga yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da wasu manyan kasashen duniya duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikinta.
-
Rouhani: Iran Ba Ta Nemi Ganawa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ba
Sep 26, 2018 07:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar bai taba neman tattaunawa ko ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump ba, yana mai cewa babu wani amfani cikin irin wannan tattaunawar.
-
Rasha: Kalaman 'Isra'ila' Kan Jirgin Saman Rasha Da Aka Harbo A Siriya, Karya Ce Kawai
Sep 26, 2018 07:49Kakakin Ma'aikatar tsaron kasar Rasha, -Igor Konashenkov, ya bayyana kalaman jami'an haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da harbo jirgin yakin kasar Rasha a Siriya a matsayin karya tsagoronta kawai.
-
Mogherini: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniya Kan Shirin Nukiliyar Kasar Iran
Sep 26, 2018 03:28Babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kugiyar tarayyar turai Fedirica Mogherini ta jaddada cewa; kungiyar tarayyar turai tare da sauran manyan kasashen duniya, za su ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar da aka cimmawa tare da Iran kan shirinta na nukiliya.