-
Tattaunawa Ce Mafita Don Magance Sabani Da Iran_Macron
Sep 25, 2018 13:55Shugaba Emanuelle Macron, ya bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa ta kasashen duniya ce hanyar magance sabanin da ake da shi da Iran.
-
MSF Ta yi Gargadi Akan Yawan Mace Macen Yara A Nijar
Sep 25, 2018 12:59Kungiyar likitoci marar iyaka ta (Médecins sans frontières), ta yi gargadi akan yawan mace macen yara 'yan kasa da shekara 5 a Kudancin Jamhuriya Nijar.
-
Amnesty Ta Yi Allawadai Da Tsare Dubban Mutane A Habasha
Sep 25, 2018 12:21Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amesty International, ta yi allawadai da da cafke dubban mutane a Addis-Ababa, fadar mulkin kasar Habasha.
-
Kungiyar Anesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 04:39Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 04:31Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
-
Pompeo: Trump Na Bukatar Ganawa Da Shugaba Rauhani Na Iran A Taron MDD
Sep 24, 2018 14:10Sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo ya sake jaddada cewa, Donald Trump yana bukatar ya gana da shugaba Rouhani na kasar Iran a gefen babban taron majalisar dinkin duniya da ke gudana a halin yanzu.
-
Corbyn Ya Caccaki Gwamnatin Birtaniya Kan Sayar Wa Saudiyya Da Makamai
Sep 24, 2018 14:06Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbyn ya caccaki gwamnatin kasar kan sayar wa gwamatin Saudiyya da makamai da take yi.
-
Taron MDD Karo Na 73 A Birnin New York
Sep 24, 2018 07:54Shugabannin kasashe da na gwamnatoci daga sassan duniya sun fara isa birnin New York, domin halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 73.
-
Rasha Za Ta Mikawa Siriya Makaman Garkuwa Na S-300
Sep 24, 2018 07:35Kasar Rasha ta sanar cewa nan ba da jimawa ba za ta mikawa gwamnatin Siriya makaman garkuwa na S-300.
-
Kungiyar EU Ta Bayyana Juyayinta Kan Harin Da Aka Kai Iran Ba Tare Da Yin Allah Wadai Da Harin Ba
Sep 24, 2018 03:23Kungiyar tarayyar Turai ta fitar da bayanin nuna juyayi da alhini ga al'ummar Iran musamman iyalan mutanen da suka rasa rayukansu a harin ta'addancin da aka kai garin Ahwaz na kasar Iran, ba tare da yin Allah wadai da harin ba.