-
Rasha: Isra'ila Ce Take Da Alhakin Harbe Jirgin Yakin Kasar Rasha
Sep 23, 2018 14:12Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta gabatar da cikakken rahoto dangane da yadda aka harbo jirgin yakin kasar a lardin Lazikiyya na kasar Siriya tana mai dora alhakin faruwar hakan a wuyanharamtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ahwaz
Sep 23, 2018 03:14Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai garin Ahwaz dake kudu maso yammacin kasar Iran
-
China Ta Gayyaci Jakadan Amurka Kan Kakaba Mata Takunkumi
Sep 22, 2018 14:15Ma'aikatar harkokin wajen China, ta kirayi jakadan AMurka a birnin Pekin, domin bayyana masa fishin kasar akan takunkumin da Amurkar ta kakaba wa wani bengaren sojin kasar, saboda sayen makaman yakin Rasha.
-
Shirin Ficewar Birtaniya Daga Turai Yana Neman Gaggara
Sep 22, 2018 02:55Fira ministar Birtaniya Theresa May ce ta bayyana cewa tattaunawar da ake yi domin ficewar kasar daga trayyar turai ya ci tura
-
Kasashen Duniya Na Nuna Damuwa Kan Cin Zarafin 'Yan Adam A Bahrain
Sep 21, 2018 13:33A zaman shekara-shekara na kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ake kammalawa yau, kasashe da dama sun nuna damuwa kan cin zarafin 'yan adam da mahukuntan Bahrain ke yi.
-
Rasha Da China Sun Gargadi Amurka Dangane Da Takunkuin Da Ta Dora Wa Sojojin China
Sep 21, 2018 13:32Gwamnatocin Rasha da China sun gargadi gwamnatin Trump dangane da takunkumin da ta dora wa rundunar sojin China, saboda sayen makamai daga Rasha.
-
Amurka Ta Sake Kakaba Takunkumi Kan Wasu Jami'ai Da Cibiyoyi 33 Na Rasha
Sep 21, 2018 02:09Ma'aikatar Kudin Amurka ta sanar ta sanya takunkumi kan wasu jami'an gwamnati da cibiyoyi 33 na kasar Rasha a jiya alhamis
-
Macron: bukatar da Firaministar Birtaniya Ta Gabatar Ba Za Ta Samu Amincewa Ba
Sep 21, 2018 02:00Shugaban kasar Faransa ya ce bukatar da Firaministar Birtaniya Theresa May ta gabatar ta kulla sabuwar dangantakar kasuwanci da kungiuar EU ba za ta samu karbuwa ba
-
Shugabannin Kasashen Turai Sun Bukaci A Sake Zaben Raba Gardama Kan Ficewar Biritaniya Daga Kungiya
Sep 20, 2018 14:33Shuwagabannin kasashen kungiyar tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben raba gardama dangane da ficewar kasar Britania daga tarayyar.
-
Tarayyar Turai Ta Yi Barazanar Haramta "Facebook" Idan Har Ya Ki Cika Sharuddan Tarayyar
Sep 20, 2018 14:28Kungiyar tarayyar Turai ta yi barazanar haramta amfani da shafuffukan sadarwa na Facebook mallakin wani mutumin Amurka idan har ya ki bin sharuddan da tarayyar ta shimfida masa don aikin a kasashen nahiyar.