-
Tarukan Ashura A Wasu Daga Cikin Biranen Kasashen Duniya
Sep 20, 2018 08:22Daruruwan musulmi mabiya mazhabar ahlul bait ne yanzu haka suke gudanar da tarukan Ashura a birnin Madrid fadar mulkin kasar Spain.
-
Antonio Guterres Ya Bayyana Jin Dadinsa Kan Yarjejeniyar Da Aka Cimma Kan Lardin Idlib Na Kasar Siriya
Sep 20, 2018 02:01Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana jin dadinsa kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Rasha da Turkiyya na samar da yanki mai aminci da ba za a kai hare-haren soji ba a lardin Idlib na kasar Siriya.
-
Faransa : Macron, Zai Gana Da Rohani A Babban Taron MDD
Sep 19, 2018 10:17Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai gana da takwaransa na Jamhuriya Musulinci ta Iran, a daura da babban taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 73 a birnin New York.
-
Kotun ICC Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Kisan Kiyashin Da Aka Yi Wa Musulman Rohingya
Sep 19, 2018 01:07Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ta sanar da fara gudanar da bincike kan kisan kiyashi da sauran nau'oi na cin zarafin da sojojin kasar Myammar suka yi wa musulmin Rohingya na kasar.
-
Putin: Harin Da Isra'ila Ta Kai Siriya, Keta Hurumin Kasar Ne
Sep 19, 2018 01:03Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar hare-haren da haramtacciyar kasar Isra'ila take kai wa kasar Siriya keta hurumin kasar Siriya yana mai, yana mai jan kunnen Isra'ilan da ta guji duk wani abin da zai sanya rayuwar sojojin Rashan da suke Siriya cikin hatsari.
-
Syria: Wani Jirgin Sojin Rasha Ya Bace A Daren Jiya A Kusa Da Birnin Latakia
Sep 18, 2018 10:29Wani jirgin sojin Rasha ya bace a daren jiya, a daidai lokacin da Isra'ila take kaddamar da wasu hare-hare a birnin Latakia da ke gabar ruwa a arewa maso yammacin kasar Syria.
-
Amurka Ta Dora Haraji Na Dalar Amurka Billiyon 200 Kan Kayakin Kasuwanci Na China
Sep 18, 2018 07:17A jiya litinin ne shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwan dorawan kayakin kasuwanci na kasar China haraji wanda kimarsa ya kai dalar Amurka billiyon 200.
-
John Kerry Ya Yi Gargadi Akan Siyasar Waje Ta Amurka
Sep 17, 2018 08:39Tsohon ministan harkokin wajen kasar Amurkan ya fadawa jaridar Los Angeles Times cewa; Shigar da siyasa a cikin kuda da kuma wasa da harkokin zabe suna cikin muhimman matsalolin da siyasar Amurka take fuskanta a yanzu
-
An Tsige Wani Limamin Kirista Daga Kan Mukaminsa Kan Zargin Yin Lalata Da Yara A Kasar Chile
Sep 16, 2018 08:14Shugaban Darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista ta Duniya ya sanar da tsige wani limamin kirista a kasar Chile kan zargin yin lalata da kananan yara.
-
Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Kare Huldodinta Na Tattalin Arziki Tare Da Iran
Sep 16, 2018 02:38Maya Kuchiánchik Kakakin babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai tana kan bakanta na ci gaba da huldodin tattalin arziki tare da kasar Iran.