-
Mahaukaciyar Guguwa Da Ke Tafe Da Ruwa Ta Kashe Mutane 25 A Philippines
Sep 16, 2018 02:37Akalla mutane 25 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon wata mahaukaciyar guguwa da take tafe da ruwa a kasar Philippines, tare da yin barna mai tarin yawa.
-
Zarif: Ya Rage Wa Kasashen Turai Ko Dai Su Yi Tsayin Daka Ko Kuma Su Mika Kai Ga Amurka
Sep 15, 2018 12:02Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa yanzu dai komai yana hannun kasashen Turai ko dai su yi tsayin daka ko kuma su mika kai ga Amurka, yana mai cewa matukar dai Turawan ba su dauki wani mataki ba, to kuwa Iran za ta kara karfin tace sinadarin uranium da take yi.
-
Iran Ta Yi Suka Ga Sakacin 'Yan Sandan Faransa Yayin Kai Hari Ofishin Jakadancinta A Paris
Sep 15, 2018 12:02Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka ga 'yan sandan kasar Faransa saboda sakacin da suka nuna yayin da 'yan wata kungiyar ta'addanci suka kai wa ofishin jakadancin Iran din da ke birnin Paris hari.
-
Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Ya Caccaki Donald Trump
Sep 15, 2018 06:51Shugaban kwamitin gudanarwa na kungiyar tarayyar turai Jean-Claude Junker ya caccaki shugaban kasar Amurka Donald Trump dangane da matsalolin da yake ta haifar wa duniya.
-
Faransa Ta Yi Furuci Da Azabtar Da Mutanen Aljeriya a lokacin mulkin mallaka
Sep 15, 2018 04:57Jairdar Newyorka Times ta ba da labarin cewa; A gwamnatance kasar faransa ta yarda da cewa sojojinta sun azabtar da mutanen Aljeriya a lokacin fafutukar neman 'yanci a tsakanin 1950 zuwa 1960
-
Hukumar Abinci T Duniya Ta Yi Gargadi Akan Halin Da Kasar Yemen Take ciki
Sep 15, 2018 04:54Hukumar Abincin ta duniya ta bayyana a jiya juma'a an kai hari akan wasu ma'aiaktanta da cibiyoyin ba da agaji, abin da zai jefa rayuwar mutane miliyan uku da rabi cikin hatsari
-
John Kerry Ya Bayyana Ficewar Amurka Daga 'Yarjejeniyar Muhalli Da Rashin Tunani
Sep 15, 2018 04:51Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurkan yana cewa; Fita daga yarjejeniyar da Trump ya yi shi ne aikin da babu tunani a cikinsa da wani shugaban kasar Amurka ya yi a tsawon tarihi.
-
Gangamin Nuna Kin Amincewa Da Yunkurin Hana Saka Lullubi A Austria
Sep 14, 2018 13:08Kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi.
-
UNICEF: Kasar Yemen Ta Zamanto Jahanama Ga Kananen Yara
Sep 14, 2018 08:31Asusun kula da kananen yara na MDD (UNICEF) ya tabayar da rahoton cewa kasar Yemen ta zamanto jahanama ga kananen yara.
-
Amurka Ta Dorawa Korea Ta Arewa Karin Takunkuman Tattalin Arziki
Sep 14, 2018 01:49Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta bada sanarwan kara yawan takunkuman tattalin arziki da ta dorawa kasar Korea ta Arewa.