-
Bolivia Ta Yi Allawadai Da Tsawaita Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Kasar Cuba.
Sep 12, 2018 07:23Shugaban kasar Bolivia Evo Marales ya yi Allawadai da tsawaita takunkuman kasuwanci wanda gwamnatin Amurka da dorawa kasar Cuba.
-
Magoya Bayan Gwamnatin Venezuela Sun Yi Allawadai Da Shishigin Amurka A Cikin Lamuran Kasar
Sep 12, 2018 07:22Dubban masu goyon bayan gwamnatin shugaban Nicolas Madoro na kasar Venezuela sun gudanar da zanga zangar yin allawadai da shishigin da gwamnatin Amurka take yi a cikin lamuran kasar.
-
Rundunar Sojin Rasha Ta Fara Gudanar Da Wani Atisayi Mafi Girma A Gabashin Kasar
Sep 11, 2018 08:20Ma'akatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a yau rundunar sojin kasar ta fara gudanar da wani atisayi mafi girma a yankin gabashin kasar.
-
Hukumar IAEA Ta Sake Jaddada Cewa Iran Tana Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 11, 2018 00:16Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sake jaddada cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran na ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita.
-
An Bayyana Sakamakon Zaben Gama Gari Na kasar Rasha
Sep 10, 2018 14:26Hukumar zabe a kasar Rasha ta bayyana sakamakon zaben gama gari wanda aka gudanar a jiya lahadi a yau litinin.
-
Kerry: Ficewar Trump Daga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Tattare Da Hadari
Sep 10, 2018 01:22Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya sake caccakar shugaban kasar ta Amurka Donald Trump, dangane da ficewar da ya yi daga yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya.
-
MDD Ta Bukaci A Yi Watsi Da Hukuncin Kisa Kan Mabiya Kungiyar 'Yan Uwa Musulmi
Sep 09, 2018 14:46Hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta bukaci gwamnatin Masar da ta yi watsi da hukuncin kisa da ake yankewa fursunonin siyasa cikin harda Shugabanin kungiyar 'yan uwa musulmi.
-
An Gano Wani Shirin Amurka Na Kifar Da Gwamnatin Shugaba Maduro Na Venezuela
Sep 09, 2018 03:02Jaridar New York Times ta Amurka ta ba da labarin wata ganawa ta sirri da ta gudana tsakanin wasu jami'an Amurka da wasu jami'an sojin Venezuela da nufin shirya juyin mulkin soji da kifar da gwamnatin shugaba Nicolas Maduro ta kasar.
-
Obama Yayi Kakkausar Suka Ga Siyasar Gwamnatin Trump
Sep 08, 2018 05:58Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, yayi kakkausar suka ga yadda shugaban kasar Donald Trump yake gudanar da mulkinsa yana mai cewa hakan ne ma zai sa a samu karin fitowar mutane yayin zabe na gaba da nufin kawar da wannan gwamnatin.
-
Trump Ya Ce Zai Sanya Karin Haraji Kan Wasu Kayakin China Da Ke Shigowa Amurka
Sep 08, 2018 02:24Shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Jumma'a ya bada sanarwan cewa zai kara sanya wasu kayakin da ake shigo da so kasar Amurka daga kasar China haraji.