-
An Yi Yunkurin Halaka Dan Takarar Shugaban Kasa A Brazil
Sep 07, 2018 07:43Wani dan takarar shugaban kasa a Kasar Brazil ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin gangamin yakin neman zabe a arewa maso gabashin kasar
-
UNESCO: Rabin Matasan Duniya Na Fuskantar Cin Zarafi A Makarantu
Sep 07, 2018 07:42Cikin Wani Rahoto da ta fitar a Wannan alhamis, Hukumar Ilimi da Raya Al'adu ta MDD Unesco, muzgunawa da cin mutunci ya lalata karatun matasa 'yan shekaru 13 zuwa 15 kimanin miliyan 150 a Duniya
-
Rasha Tana Goyon Bayan Kasar Syria Domin Fada Da Ta'addanci
Sep 07, 2018 02:00Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bakin kakakinta Maria Zakharova ce ta bayyana cewa kasar tana ba da cikakken goyon baya ga gwamnatin Syria a yakin da take yi da 'yan ta'adda
-
Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya Za Ta Iya Yin Shari'ar Cutar Da Musulmin Rohigya
Sep 07, 2018 01:58Kotun kasa da kasa ta manyan laifukan ce ta bayyana cewa a karkashin tsarinta da dokokinta za ta iya yin shari'a akan korar musulmin Rohingya da aka yi daga kasarsu.
-
Yara Yan Gudun Hijira Kimani 10 Ne Suke Kasar Espaniya A Halin Yanzu.
Sep 06, 2018 07:23Ministan kiwon lafiya na kasar Espaniya ya bada sanarwan cewa akwai yara kanana da matasa yan kudun hijira kimani dubu 10 a cikin kasar a halin yanzu.
-
Trump Ya Musanta Zargin Bada Umarnin Kashe Shugaba Asad Na Siriya
Sep 06, 2018 03:52Shugaban Amurka Donald Trump ya karyata tattaunawa da ma’aikatar tsaro ta Pentagon ta yi kan bukatar kashe takwaransa na Syria, Bashar al-Assad, bayan wani fitaccen dan jarida, Bob Woodward ya fallasa haka a wani sabon littafinsa da ke nuna irin tabargazar da ake tafkawa a fadar White House. Koda dai Fadar ta White House ta bayyana littafin a matsayin mai cike da karerayi.
-
Griffiths:Ba Za A Iya Magance Rikicin Siriya Da Karfin Soja Ba
Sep 06, 2018 03:52Manzon Musaman na MDD kan kasar Yemen ya bukaci gwamnatin da tayi murabus da kungiyar Ansarullah da su zauna ke tebirin shawara domin magance matsalar rikicin kasar.
-
Bob Woodward: Trump Ya Bayar Da Umarnin A Kashe Bashar Assad Na Syria
Sep 05, 2018 04:57Fitaccen dan jarida kuma marubuci a kasar Amurka Bob Woodward ya rubuta a cikin sabon littafin da ya rubuta cewa; a shekarar da ta gabata Donald Trump ya bayar da umanin a yi wa shugaban Syria Bashar Assad kisan gilla.
-
Gwamnatin Spain Ta Warware Wani Cinikin Makamai Da Ta Kulla Tare Da Saudiyya
Sep 05, 2018 04:56Gwamnatin kasar Spain ta yanke shawarar yin watsi da wani cinikin makamai da ta kulla da kasar Saudiyya, sakamakon yakin da Saudiyya take kaddamarwa kan al'ummar kasar Yemen.
-
Trump Ya Gargadi Gwamnatin Syria Kan Yunkurin Kwato Idlib Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Sep 04, 2018 07:59Shugaban kasar Amurka ya gargadi gwamnatin kasar Syria kan yunkurin da take yi tare da taimakon Rasha da Iran domin kwato yankin Idlib daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah masu da'awar jihadi.