-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Da A Saki 'Yan Jarida Biyu Da Aka Tsare A Myanmar
Sep 04, 2018 07:59Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutrres ya bukaci gwamnatin Myanmar da ta sake yin nazari kan hukunci da aka yanke a kan 'yan jarida biyu a kasar.
-
Faransa Ta Amince Da Nasarar Bashar Al-Asad
Sep 03, 2018 06:50Ministan harakokin wajen Faransa ya amince da nasarar shugabaBashar Al-Asad na Siriya ya samu a yaki da ta'addanci
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Karuwar Hadari Da Bakin Haure Ke Fuskanta A Kan Hanyarsu Na Zuwa Turai
Sep 03, 2018 06:46Manzon musaman na babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD a al'amuran da suka shafi ruwan Bahrun ya yi gargadi kan karuwar hadarin da bakin haure ke fuskanta wajen ratsawa ta ruwan a kokarin isa zuwa Turai
-
Musulmin Amurka Sun Fara Gudanar Da Babban Taronsu Na Shekara-Shekara
Sep 02, 2018 13:12Musulmin kasar Amurka sun fara gudanar da zaman taronsu da suka saba gudanarwa a kowace shekara.
-
Wani Hasashe Ya Nuna Cewa Adadin Musulmi A Duniya Zai Karu Cikin Sauri
Sep 02, 2018 13:11Wani hasashen da wata cibiyar bincike ta yi ya nuna cewa nan da shekara ta 2060 adadin musulmi a duniya zai haura biliyan uku.
-
Tsohon Dan Majalisar Dattijai Ya Zargi Amurka Da Kirkiro Da'esh
Sep 02, 2018 06:33Tsahon dan majalisar dattijan na Amurka -Kelly Ward daga Arizona ya ce: Tsoffin shugabannin Amurka suna da hannu wajen kirkiro kungiyar Da'esh.
-
Amurka Ta Dakatar Da Tallafin Dalar Amurka Miliyon 300 Da Take Bawa Kasar Pakistan
Sep 02, 2018 01:57Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon ta bada sanarwan dakatar da tallafin dalar Amurka miliyon 300 da take bawa kasar Pakistan sanadiyar abinda ta kira rashin bada hadin kai na gwamnatin kasar ta Pakistan dangane da lamuran tsaro a yankin.
-
Rasha Ta Bayar Da Rahoto Kan Yunkurin Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Syria
Sep 01, 2018 08:29Gwamnatin kasar Rasha ta mika wani rahoto ga majalisar dinkin duniya dangane da yunkurin da wasu kasashe suke yi na neman yin amfani da makamai masu guba a Syria, domin samun hujjar kai wa kasar harin soji.
-
Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Barazanar Ficewa Daga Kungiyar Kasuwanci Ta Duniya
Sep 01, 2018 02:02Ma'aikatar tattalin arziki ta kasar Rasha ta gargadi gwamnatin Amurka kan barazanar da shugaban kasar yayi na ficewa daga kungiyar kasuwanci ta duniya.
-
Kasar Rasha Ta Zargin Ukrain Da Shirya Kisan Shugaban Yankin Donetsk Na Kasar
Sep 01, 2018 01:59Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa shaidun ganin ido sun tabbatar da cewa gwamnatin Ukrain tana da hannu a kisan Aleksander Zakharchenko shugaban yankin Donetsk mai cin gashin kai.