-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Yi Suka Kan Gwamnatin Afrika Ta Kudu
Feb 25, 2016 12:26Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Afrika ta Kudu kan rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir da ake zargin da tafka laifukan yaki.
-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Yi Suka Kan Gwamnatin Afrika Ta Kudu
Feb 25, 2016 11:17Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Afrika ta Kudu kan rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir da ake zargin da tafka laifukan yaki.
-
Lauyoyi A Afirka Ta Kudu, Sun Sanar Da Shirinsu Na Kama Tsohon Shugaban HKI
Feb 23, 2016 11:47Wasu lauyoyi a kasar Afirka ta Kudu sun sanar da aniyarsu ta kokari wajen ganin an kama tsohon shugaban kasar haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres a ziyarar da yake shirin kai wa kasar.
-
Zanga-Zanga Akan Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu
Feb 09, 2016 18:57An yi Zanga-zangar nuna kin amincewa shugaba Jacob Zuma Na Afirka ta kudu.
-
Ribtawar Kasa A Gurin Hako Da Zinari Na Kasar Afirka Ta Kudu
Feb 05, 2016 10:29Sama da Mutane 100 ne suka yi batan laya sakamakon runtawar kasa a wajen hako da zinari dake gabashin kasar Afirka ta kudu