Ribtawar Kasa A Gurin Hako Da Zinari Na Kasar Afirka Ta Kudu
Feb 05, 2016 10:29 UTC
Sama da Mutane 100 ne suka yi batan laya sakamakon runtawar kasa a wajen hako da zinari dake gabashin kasar Afirka ta kudu
Kamfanin dillancin Labaran Reuteus ya nakalto Zongo Manzini Kakakin kungiyar Ma'aikatan hako da ma'adinai na kasar Afirka ta kudu na cewa kimanin Ma'aikata 115 ke kalkashin kasa a yau juma'a sakamakon ribtawar kasa a gurin hako da Zinari dake gabashin kasar
Manzini ya kara da cewa har yanzu ba su gano illar wannan hadarin ba.
Tags