-
Afrika Ta kudu : An kafa Kotun Musamman Ta Yaki Da Rashawa
Feb 25, 2019 10:08Shugaban kasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa ya kafa wata kotun musamman ta yaki da ayyukan rashawa a kasar.
-
Afrika Ta Kudu Za Ta Kara Fadada Harkokin Kasuwanci Tare Da Iran
Feb 23, 2019 06:59Gwamnatin kasar Afrika ta kudu na shirin kara fadada harkokin kasuwancinta tare da kasar Iran.
-
Ministan Cikin Gidan Afrika Ta Kudu Ya Yi Murabus
Nov 14, 2018 11:57Ministan cikin gida na Afirka ta Kudu Malusi Gigaba ya ajiye mukaminsa biyo bayan cece-kucen da ake yi dangane da danganta da yake da ita da iyalan Gupta.
-
Kasashen Iran Da Afrika Ta Kudu Zasu Bunkasa Taimakekeniyar Tsaro Da Ke Tsakaninsu
Oct 14, 2018 19:06Mataimakin ministan tsaron kasar Iran da ministan tsaron kasar Afrika ta Kudu sun jaddada aniyar kasashensu ta bunkasa taimakekeniyar da ke tsakaninsu a harkar tsaro da na soji.
-
Fursinoni Sun Yi Bore A Wani Kurkuku A Kasar Sudan Ta Kudu
Oct 07, 2018 11:54Fursinoni a wani kurkuku a birnin Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu sun yi bore sun kuma kwace makamai a hannun jami'an tsaro a gidan yarin.
-
Afirka Ta Kudu: An Kame Mutanen Da Ake Zargi Da Kai Hari Kan Masallaci
Oct 07, 2018 07:15Kwamitin mabiya addinin muslunci a kasa Afrika ta kudu MJC ya yaba da kame mutane uku da ake zargi da kai hari kan masallacin Imam Hussain (AS).
-
Hatsarin Jirgin Kasa Ya Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane Fiye Da 300 A Kasar Afrika Ta Kudu
Oct 05, 2018 18:24Mahukuntan kasar Afrika ta Kudu sun sanar da cewa: An samu hatsarin jirgin kasa a tsakanin jihohin Johannesburg da Pretoria da ya janyo jikkatan mutane fiye da 320.
-
Gwamnatin Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Canji A Siyasarta A Kan Isra’ila
Sep 28, 2018 06:25Gwamnatin kasar Afrika ta kudu ta ce har yanzu tana nan daram kan siyasarta dangane da Isra’ila.
-
Afirka Ta Kudu Ta Karyata Mayar Da Jakadanta Zuwa Tel Aviv
Sep 26, 2018 19:12Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta kudu a wani bayani da ta fitar tana cewa; Jakadanta a A Tel Aviv Sisa Ngombane, ya je gudanar da wasu ayyukansa ne na kashin kansa ba aiki ya koma ba
-
Afirka Ta Kudu: An Kashe Yan Kasashen Waje 4
Aug 31, 2018 18:53"Yansandan Afirka Ta Kudu sun sanar da cewa; Sabon fadan da ya barke a tsakanin yan kasa da bakin haure ya ci rayukan mutane 4