Pars Today
Manoman Afrika ta Kudu sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na tsoma baki a harkokin cikin gidan kasarsu.
Mahukuntan Afrika ta Kudu suna ci gaba da yin tofin Allah tsine kan furucin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan kasarsu.
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci sakataren harkokin wajen kasar Mike Pompeo ya binciki labaran kisan manoma fararen fata a kasar Afrika ta kudu da suka isa kunnensa.
Gwamnatin kasar Afrika ta kudu ta maida martani ga siyasar gwamnatin shugaba Trump ta kara kudaden haraji kan bakin karfe da karfen aluminium da ake shigo da su Amurka daga kasar.
Kwamitin tattalin arziki na kasashen kungiyar BRICS ya kammala taronsa na shekar shekara a birnin Durban na kasar Afrika ta kudu.
kasashen duniya masu samun habakar tattalin arziki wato Brics sun fara gudanar da taronsu na shekara shekara a birnin Durban na kasar Afirka ta kudu.
Kakakin 'yan sandar Kasar Afirka ta kudu ya sanar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wata karamar Bas dauke da Direbobin Taxi tare da hallaka 11 daga cikinsu.
A jiya talata ne al'ummar kasar ta Afirka ta kudu su ka yi bikin cika shekaru 100 da haihuwar tsohon shugaban kasar wanda kuma ya cece su daga mulkin wariya
Gwamnatin Afirka Ta Kudu ta ce ganin yadda HK Isra'ila ke ci gaba da kai hare-haren Ta'addanci kan Al'ummar Palastinu, jakadan kasar ba zai koma birnin Tel-Aviv ba.
Wani dan bindiga ya aiwatar da kisan gilla kan shugaban jam'iyyar Likud mai mulki a haramtacciyar kasar Isra'ila reshen kasar Afrika ta Kudu.