-
'Yan Majalisar Afirka Ta Kudu Za Su Sake Kada Kuri'ar Tsige Jacob Zuma
Feb 04, 2018 05:44'Yan majalisar kasar Afirka ta Kudu na shirin sake gudanar da zama don kada kuri'ar tsige shugaban kasar Jacob Zuma daga karagar mulki a wani abin da ake gani a matsayin ci gaba da rarrabuwan kai da rikicin da ke faruwa a jam'iyyarsu ta ANC mai mulki.
-
An ceto ma'aikatan hako zinare 955 a Afrika ta kudu
Feb 02, 2018 19:00Ma'aikatan ceto a Afirka ta Kudu sun sami nasarar ceto dukkan ma'aikatan hakar ma'adai su 955 wadanda suka makale a karkashin kasa sakamakon katsewar wutar lantarki a mahakar zinare ta Beatrix dake kasar.
-
Mutum 950 Sun Makale A Karkashin Kasa A Afrika Ta Kudu
Feb 01, 2018 16:22Rahotanni daga Afrika ta kudu na cewa masu aikin hakar zinari 950 ne suka makale a karkashin kasa, sakamakon wata guguwa data janyo daukewar wutar lantarki a lardin Free State dake tsakiyar kasar.
-
Sabon Shugaban ANC Ya Ce A Nan Gaba Za A Yi Dubi Cikin Matsalar Shugaba Zuma
Jan 15, 2018 05:54Sabon shugaban jam'iyyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa ya ce batun ko shugaban kasar Jacob Zuma zai sauka daga karagar mulki ko kuma a'a, wani lamari ne da za ci gaba da dubi kansa a nan gaba.
-
Yan Adawa A Kasar Afrika Ta Kudu Sun Sake Gabatar Da Bukatar Tsige Shugaban Kasar
Jan 07, 2018 19:33Majalisar Dokokin Kasar Afrika ta Kudu tana sake gudanar da nazari kan dokar da ta bada damar tsige shugaban kasar daga kan karagar mulkin kasar.
-
Afirka Ta Kudu Na Shirin Rage Alakarta Ta Diplomasiyya Da H.K. Isra'ila
Dec 21, 2017 18:21Jam'iyyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta Kudu ta sanar da shirin da take da shi na rage alakar kasar Afirka ta Kudun da haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin mayar da martani ga matakin baya-bayan nan da shugaban Amurka ya dauka na sanar da Kudus a matsayin babban birnin HKI.
-
Jam'iyyar ANC Mai Mulki A Afirka Ta Kudu Ta Zabi Sabon Shugaba
Dec 19, 2017 05:35Jam'iyyar African National Congress (ANC) mai mulki a kasar Afirka ta Kudu ta zabi mataimakin shugaban kasar Cyril Ramaphosa a matsayin sabon shugabanta wanda zai maye gurbin Shugaban kasar Jacob Zuma.
-
Jam'iyyar ANC Za Ta Zabi Sabon Shugaba
Dec 17, 2017 06:40A yau ne ake sa ran babbar jam'iyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta kudu za ta fara zaben sabin shugabanin jam'iyar bayan da shugaba Jacob Zuma ya sauka daga kan kujerar shugabancin jam'iyyar.
-
Shugaba Zuma: Kasashen Afirka Za Su Goyi Bayan Al'ummar Zimbabwe
Nov 18, 2017 16:25Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya bayyana cewar gwamnatocin kasashen Afirka za su ci gaba da goyon bayan al'ummar kasar Zimbabwe sakamakon rikicin siyasa da ya kunno kai a kasar bayan da sojoji suka kwace madafun iko a kasar da kuma ci gaba da yi wa shugaban kasar Robert Mugabe daurin talala.
-
Kasashen Mourtaniya Da Afirka Ta Kudu Sun Meka Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Iran
Nov 14, 2017 18:59Shugabanin kasashen mourtaniya da afirka ta kudu sun aike da sakon alhini da ta'aziya zuwa shugaban kasa da al'ummar iran biyu bayan girgizar kasar da tayi sanadiyar mutuwar mutane sama da 400