Pars Today
Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Afirka ta Kudu ta sanar da cewa ta bukaci babbar kotun kasar da ta tilasta wa shugaban Jacob Zuma da yayi bayanin kudaden da gwamnati ta kashe wajen kare shi daga zargin rashawa da cin hancin da ake masa.
Ministan harkokin wajen kasar Iran da tawagar da ke rufa masa baya sun isa kasar Afrika ta Kudu a yau Lahadi da nufin halattar zaman taron kwamitin hadin gwiwa tsakanin Iran da Afrika ta Kudu karo na goma sha uku.
Kasar Afrika Ta Kudu ta bukaci dukkan manbobin MDD da su sanya hannu kan yarjejeniyar haramta amfani da makaman nukiliya.
A yau juma'a ce majiyar shari'a ta kasar ta Afirka ta kudu ce ta sanar da yawan tuhomin da shugaba Jacob Zuma ta ke fuskanta.
Ma'aikatar kudin Afirka ta kudu ta sanar da samun koma baya na bunkasar tattalin arzikin kasar
Fadar gwamnatin Afirka ta kudu ta tabbatar da cewa, kasar za ta daddale yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya, a yayin babban taron MDD karo na 72 a birnin New York.
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce karfafa alaka a dukkanin bangarori da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Afrika ta Kudu.
Madam Baleka Mbete ta iso birnin Tehran a yau Juma'a inda ta sami tarbar shugaban kwamitin Majalisa na alakar Iran da Afirka ta kudun malama Barvaneh Salahshur.
Mahaka zinari biyu masu aiki wa kamfanin Marmony Gold a kasar Afrika ta kudu sun raya rayukansu bayan motsin kasa da aka yi a yankin.
Wata Kotu a garin Middelburg na arewa maso gabashin Afirka ta kudu ta hukunta wasu manoma farar fata biyu kan zarkinsu da kokarin sanya wani bakar fata a cikin akwatin sanya matattu.