Pars Today
Uwargidan shugaban kasar Zimbabwe, Grace Mugabe, taki halartar taron matan shugabannin kasashen yankin kudancin Africa ba, wanda aka fara shi a wannan Asabar, bayan da ta ki amsa kiran jami'an 'yan sanadar kasar Afirka ta kudu.
'Yan adawan kasar Afirka ta Kudu sun gabatar da wani kuduri na rusa majalisar kasar da gudanar da sabon zaben, 'yan kwanaki bayan kayen da suka sha a kokarin da suka yi na tsige shugaban kasar Jacob Zuma.
Radiyon Faransa na kasa da kasa ya ce; Tun a cikin watan Maris ne 'yan adawa su ka bukaci da gurfanar da shugaban kasar a gaban majalisar domin kada kuri'a akansa.
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta Kudu Maite Nkoana-Mashabane ta sanar da cewa an sako dan kasar da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida suka sace a kasar Mali a shekara ta 2011 sannan a halin yanzu ma har ya iso gida.
Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bayyana cewa, kasarsa ta fara fita daga cikin matsalar tattalin arzikin da fada.
Ma'aikatar Harakokin wajen kasar Afirka Ta kudu ta yi alawadai da harin ta'addancin da aka Tehran babban birnin kasar Iran
Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma, ya musanta jita-jita da zargin da ake masa cewa ya mallaki wani makeken gida a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa wanda wasu 'yan kasuwa suka saya masa.
Ofishin kula da harkokin yada al'adun muslunci na kasar Iran a Afirka ta kudu ya dauki nauyin shirya wa dalibai musulmi tarukan bayar da horo a kan kur'ani a cikin watan Ramadan.
A Dakatar Da Shugaban 'Yan Sandar Afirka ta Kudu bayan da same shi da lafin barnar dukiyar kasa
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma yayi nasara a kan wani kokari da aka yi na kada kuri’ar nuna rashin amincewa da mulkinsa da aka kada tsakanin manyan jami’an jam’iyyarsu ta ANC mai mulki.