-
Gargadi Kan Yadda Kasar Afrika Ta Kudu Ke Kokarin Komawa Kan Tafarkin Kama Karya
May 22, 2017 06:19Mataimakin shugaban kasar Afrika ta Kudu ya yi gargadi kan hatsarin komawar kasar kan tafarkin kama karya da wasu 'yan tsiraru zasu din ga gudanar da mulki yadda suka ga dama.
-
Kotu Na Duba Yiyuwar Ba Da Damar Kada Kuri’ar Tsige Shugaba Zuma
May 17, 2017 05:52Babbar kotun kasar Afirka Ta Kudu na dubi dangane da ko za ta ba wa ‘yan majalisar kasar damar kada kuri’ar rashin amincewa da mulkin shugaban kasar Jacob Zuma a boye a daidai lokacin da wasu daruruwan mutane suke ci gaba da zanga-zangar kin jininsa a birnin Johannesburg.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Shugaban Afirka Ta Kudu A Kasar
Apr 28, 2017 05:54Dubun dubatan mutanen kasar Afirka ta Kudu ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Pretoria suna masu kiran shugaban kasar Jacob Zuma da ya sauka daga karagar mulkin kasar.
-
Wata Kotu A Afrika Ta Kudu Ta Haramta Yerjejeniyar Nuklia Da Aka Kulla Tsakanin Kasar Da Rasha
Apr 26, 2017 16:55Wata kotu a kasar Afrika ta kudu ta yanke hukuncin haramta yerjejeniyar gina cibiyar bada wutan lantarki tsakanin gwamnatin kasar da kamfanin Rosatom na kasar Rasha
-
Yara 19 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Kasar Afirka Ta Kudu
Apr 22, 2017 05:46Masu aikin ba da agaji da ceto a kasar Afirka ta Kudu sun bayyana cewar wasu yara 19 tare da direbansu guda sun rasa rayukansu sakamakon hadarin mota da ya ritsa da su a birnin Pretoria na kasar a jiya Juma'a.
-
Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Ce Ba Zai Yi Murabus Ba
Apr 18, 2017 06:37Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya jaddada cewa ba zai yi murabus daga kan shugabancin kasar ba sakamakon matsin lambar jam'iyyun adawar siyasa na kasar.
-
Kokarin Ganin An Gurfanar Da Shugaban Afrika Ta Kudu A Gaban Majalisar Kasar
Apr 12, 2017 11:52Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu Thabo Mbeki ya shiga cikin sahun masu kira kan gurfanar da shugaban kasar Jacob Zuma a gaban Majalisar Dokokin Kasar.
-
Shugaba Zuma Ya Zargi Masu Masa Zanga-Zanga Da Nuna Wariyar Launin Fata
Apr 10, 2017 17:38Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya zargin masu zanga-zangar da suke kiransa da yayi murabus daga mukaminsa sakamakon gazawar da suka ce yayi wajen kyautata yanayin kasar a matsayin 'yan nuna wariyar launin fata.
-
Afrika Ta Kudu Ta Ce Ba Ta Karya Doka Ba Saboda Kin Kama Shugaban Kasar Sudan
Apr 08, 2017 05:39Gwamnatin Afirka ta Kudu ta ce kasar ba ta karya doka ba saboda kin amincewa da ta yi da bukatar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) na ta kama mata shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir da mika mata shi a lokacin da ya ziyarci kasar a shekara ta 2015.
-
An Fara Kiran Shugaban Afirka Ta Kudu, Jacob Zuma Da Yayi Murabus
Apr 04, 2017 16:49Babbar kungiyar kwadago ta kasar Afirka ta Kudu (Cosatu) ta kirayi Shugaban kasar Jacob Zuma da ya sauka daga kan mulki bayan kwaskwarimar da yayi wa majalisar ministocin kasar lamarin da ya kara zafafa rarrabuwan kan da ake da shi a cikin jam'iyyar ANC din mai mulki.