-
Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Sauke Ministan Kudi Na Kasar
Mar 31, 2017 06:36Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya sauke ministan kudi na kasar Parvin Gordhan daga kan mukaminsa.
-
An Hana Shugaba Zuma Halartar Jana'izar Daya Daga Cikin Masu Fada Da Gwamnatin Wariya Ta A/Kudu
Mar 29, 2017 17:03Masu adawa da shugaban kasar Afirka Ta Kudu sun mayar da wajen jana'izar daya daga cikin tsoffin gwagwarmayar fada da wariyar launin fata na kasar Ahmed Kathrada wani fagen na nuna adawarsu ga shugaba Zuma wanda aka hana shi halartar taron jana'izar.
-
Afirka ta Kudu Ta Sanar da Janye Kudurinta Na Ficewa Daga Kotun ICC
Mar 10, 2017 05:48Kasar Afirka ta Kudu ta janye kudurinta na ficewa daga kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka (ICC) bayan da babbar kotun kasar ta sanar da cewa kudurin da gwamnatin kasar ta dauka na ficewar daga kotun ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar.
-
An kira Al'ummar kasar Afirka ta kudu a kan su kwantar da hankulansu
Feb 24, 2017 03:57Ministan cikin gidan Africa ta kudu ta bukaci mutan kasar da su kwantar da hankula sakamakon kazamin boren kyamar baki da ake yi a wasu sassan kasar da ya kai ga kona shaguna da gidajen jama’a masu yawa.
-
Ministan Harkokin Cikin Gidan Kasar Afrika Ta Kudu Ya Bukaci Zaman Lafiya A Kasar
Feb 23, 2017 17:36Ministan harkokin cikin gidan kasar Afrika ta Kudu ya bukaci al'ummar kasar da su mutunta doka tare da kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula a duk fadin kasar.
-
Jam'iyyar ANC Ta Yi Allah Wadai Da Ganawar Da Shugaban 'Yan Adawa Yayi Da Netanyahu
Jan 14, 2017 18:13Jam'iyyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga ganawar da shugaban 'yan adawar kasar Mmusi Maimane yayi da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu da sauran manyan jami'an haramtacciyar kasar.
-
Gwamnatocin Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Aiko Ta Ta'aziyar Rasuwan Rafsanjani
Jan 09, 2017 17:24Gwamnatin kasar Afrika ta Kudu ta aiko ta ta'aziya zuwa ga gwamnatin JMI da kuma iyalan gidan Aya. Hashimu Rafsanjani wanda All.. ya yi wa rasuwa a jiya Lahadi a nan Tehran
-
Wasu Mutane Sun Keta Alfarmar Masalalcin Simons Town A Afirka Ta Kudu
Jan 08, 2017 15:45Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun keta alfarmar babban masallacin birnin Simons Town da ke kasar Afirka ta kudu.
-
Afirka Ta Kudu: Mutane 3 Sun Mutu A Boren Da Ya Barke Cikin Kurkuku
Dec 27, 2016 06:49A Kalla Mutane uku ne Su ka mutu a wata tarzoma da ta barke a cikin gidan kurkukun Saint Albans da tsibirin Elizabeth da ke gabacin Cape.
-
Riek Machar Ya Musanta Cewa Yana Tsare A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 16, 2016 17:13Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar ya musanta labarin da ke cewa mahukunta a kasar Afirka ta Kudu na tsare da shi a birnin Pretoria inda ya ce hakan wata farfaganda ce kawai da gwamnatin Sudan ta Kudu take yadawa.