-
Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran
Dec 14, 2016 10:00Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bukaci da a kara fadada alaka ta tsaro tsakanin kasarsa da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 13, 2016 06:20Ministan Tasaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Dagqan ya isa birnin Pretoria dazu.
-
Ziyarar Ministan Tsaron Kasar Iran A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 12, 2016 19:00Ministan tsaron kasar Iran ya kama hanya zuwa birnin Pretoria na kasar Afirka, domin fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar.
-
An Fara Gwajin Sabuwar Allurar Rigakafin Cutar Kanjamau (AIDS) A Afirka Ta Kudu
Dec 01, 2016 06:23A kasar Afirka ta kudu an sanar da fara wani gwajin allurar rigakafin cutar kanjamau (AIDS) a matakin karshe na ganowa da kuma samun maganin wannan cutar da ta kashe miliyoyin mutane a duk fadin duniya kana kuma wasu miliyoyin suke ci gaba da fama da ita.
-
Shugaba Zuma Ya Sha Daga Kokarin Tsige Shi Daga Karagar Mulki
Nov 29, 2016 16:38Rahotanni daga kasar Afirka ta Kudu sun bayyana cewar shugaban kasar Jacob Zuma ya tsallake wani kokari na tilasta masa yin murabus daga karagar mulkin kasar bayan da uwar jam'iyyarsu ta African National Congress (ANC) ta sake nuna goyon bayanta gare shi biyo bayan kiran da wasu 'yan jam'iyyar suka yi masa na yayi murabus.
-
Ana Ci Gaba Da Kokarin Kubutar Da Yan Afrika Ta Kudu Biyu A Hannun Daesh
Nov 24, 2016 15:39Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Afrika ta Kudu ta bayyana cewa har yanzun ana ci gaba da kokari don kubutar da yan kasar guda biyu wadanda yan kungiyar ISIS a arewacin kasar Mali suke garkuwa da su.
-
Majalisar Wakilan Kasar Afrika Ta Kudu Ta Yi Watsi Da Bukatar Gurfanar Da Shugaban Kasar A Gabanta
Nov 11, 2016 04:28Majalisar Wakilan Kasar Afrika ta Kudu ta yi watsi da bukatar 'yan adawar kasar ta neman gurfanar da shugaban kasar Jacob Zuma a gaban Majalisar domin tsige shi daga kan karagar shugabancin kasar.
-
Majalisar Afirka Ta Kudu Ta Goyi Bayan Ficewa Daga Kotun ICC
Nov 04, 2016 05:51Majalisar dokokin kasar Afirka ta Kudu ta goyi bayan matsayar da gwamnatin kasar ta dauka na ficewa daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka (ICC) bisa zargin kotun da nuna wariya yayin gudanar da ayyukanta.
-
Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci Shugaban Afirka Ta Kudu Yayi Murabus
Nov 02, 2016 17:16Rahotanni daga kasar Afirka ta Kudu na nuni da cewa dubun dubatan al'ummar kasar ne cikin wata zanga-zanga da suka gudanar suka bukaci shugaban kasar Jacob Zuma da yayi murabus daga mukaminsa.
-
Ban Ki Moon Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Sauya Tunaninta Kan Ficewa Daga Kotun ICC
Oct 31, 2016 05:26Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon ya kirayi kasar Afirka ta Kudu da ta sauya ra'ayinta dangane da ficewar da ta yi daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka.