-
An Zabi Afirka Ta Kudu, Rwanda, Masar Da Tunisiya A Matsayin Membobin Kwamitin Kare Hakkokin Bil'adama Na MDD
Oct 29, 2016 16:52Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi wasu kasashen Afirka su hudu a matsayin membobi a kwamitin kare hakkokin bil'adama na majalisar, wanda hakan ya ba wa nahiyar Afirka damar zama nahiyar da ta fi yawan wakilai a wannan kwamiti mai membobi 14.
-
Kotun ICC Ta Kirayi Afirka Ta Kudu Da Burundi Da Su Sake Dubi Cikin Ficewarsu Daga Kotun
Oct 23, 2016 06:25Shugaban majalisar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ya kirayi kasashen Afirka ta Kudu da Burundi da su sake dubi cikin matsayar da suka dauka na ficewa daga Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yakin.
-
An kashe wani dalibin Jami'a a kasar Afirka ta kudu.
Oct 21, 2016 17:53Bayan kwashe makuni na zanga-zangar Daliban jami'a a kasar Afirka ta kudu, fadar shugaban kasar ta sanar da kashe daya daga cikin daliban a kasar
-
Ba Ta Kashi Tsakanin Dalibai Da Jami'an 'Yan Sanda A Afirka Ta Kudu
Oct 15, 2016 16:56Rundunar 'yan sanda ta kasar Afirka ta kudu ta sanar da cewa an yi ba ta kashi tsakanin jami'an tsaro da kuma daruruwan daliban jami'a a birnin Johannesburg, sakamakon wata zanga-zanga da daliban suke yi, wadda ta rikide ta koma tashin hankali.
-
An Gudanar Da Tarukan Ashura A Birnin Johannesburg Na Afirka Ta Kudu
Oct 13, 2016 05:39An gudanar da gagarumin taron juyayin Ashura a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu, tare da halartar bangarori daban-daban na musulmi.
-
Rahotanni: Za A Yi Desmond Tutu Tiyata Saboda Karuwar Rashin Lafiya
Sep 07, 2016 05:55Iyalan daya daga cikin tsoffin masu fafutuka da kuma fada da wariyar launin fata a kasar Afirka ta Kudu Archbishop Desmond Tutu sun bayyana cewar a yau Laraba likitoci za su yi masa tiyata a ci gaba da maganin cutar da take damunsa wacce ta yi sanadiyyar kwanciyarsa a asibiti tun watan da ya gabata.
-
An Bukaci Shugaba Zuma Da Manyan Jami'an Jam'iyyar ANC Da Su Sauka Daga Mukamansu
Sep 05, 2016 16:10Wasu 'yan jam'iyyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta kudu sun gudanar da wata zanga-zanga a gaban helkwatar jam'iyyar suna masu kiran shugaban kasar Jacob Zuma da sauran manyan kusoshin jam'iyyar da su yi murabus daga mukamansu sakamakon kayen da jam'iyyar ta sha a zaben da ya gudana.
-
Shugaban Kasar Afrika Ta Kudu Ya Jaddada Wajabcin Kara Kaimi A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Aug 23, 2016 05:56Shugaban kasar Afrika ta Kudu ya jaddada goyon bayansa ga duk wani shirin yaki da ta'addanci a duniya.
-
Afirka Ta Kudu: Sakamakon Na Zaben Kanana Hukumomi Na Nuni Da Koma Bayan Jam'iyyar ANC.
Aug 04, 2016 18:07ANC Tana Samun Koma Baya A zabe
-
Jam'iyyar ANC Mai Mulki Na Kan Gaba A Zaben Afirka Ta Kudu
Aug 04, 2016 11:07Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu suna nuni da cewa jam'iyyar ANC mai mulki a kasar ita ce take kan gaba a zaben kananan hukumomin da ake gudanarwa a kasar duk kuwa da cewa akwai yiyuwar ta rasa wasu garuruwan a karon farko tun bayan da ta dare karagar mulki.