-
Zuma Ya Bukaci Fitowar Al'ummar Afirka Ta Kudu A Zabukan Kananan Hukumomin
Aug 01, 2016 05:54Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bukaci al'ummar kasar da su fito kwansu da kwarkwatarsu a zabukan kanan hukumomin da za a gudanar a kasar.
-
Afirka Ta Kudu : Gobara Ta Kashe Mutane 8 A Gidan Marayu
Jul 14, 2016 11:57Rahotanni daga Afirka ta kudu na cewa mutane takwas suka mutu a wata gobara da tashi a wani gidan marayu a birnin Durban.
-
Matsanancin wuyar Ruwa a kasar Afirka ta Kudu
Jun 14, 2016 18:22Rashin Saukar Ruwan Sama ya janyo matsanancin Wuyar Ruwa a kasar Afirka ta kudu
-
Afirka Ta Kudu : Babu Damuwa Dangane Da Barazanar Kai Hari
Jun 06, 2016 10:42Gwamnatin Afirka ta kudu ta fitar da sanarwar cewa babu wata damuwa dangane da barazanar kai hari a kasar.
-
Ikrarin Shugaban kasar Afirka ta Kudu na tarin matsaloli da kasar ke fuskanta
May 15, 2016 15:39Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya tabbatar da cewa kasar sa na fama da matsaloli da dama kamar su rashin aikin yi, talauci, amfani da miyagun kwayoyi, gami da cin zarafin mata da kananen yara a wasu yankunan kasar.
-
Shugaban Afrika Ta Kudu Ya Ce Zai Samar Da Doka Ta Mayarwa Bakeken Fata Filayen Da Aka Kwace Masu
May 14, 2016 09:31Shugaban Afrika ta kudu Jocop Zuma ya bayyana cewa zai samar da doka ta mayarwa bakaken fatar kasar filayan da aka kwace masu.
-
Yan Adawa Sun Nemi Hana Shugaban Kasar Afrika Ta Kudu Gabatar Da Kasafin Kudi
May 05, 2016 16:04Yan adawa daga jam'iyyar Economic Freedom Fighters "EFF" a takaice sun yi kokarin hana shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma gabatar da jawabin kasafin kudin bana na kasar a Majalisar Dokokin Kasar a jiya Laraba.
-
Shugaba Zuma Ya gargadi Masu Hamayya Da gwamnatinsa
May 02, 2016 18:58Shugaba Zuma Ya gargadi Masu Hamayya Da gwamnatinsa
-
Shugaban Kasar Alfirka ta kudu ya ce ba zai murabus ba
Apr 28, 2016 03:35Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya yi watsi da bukatun 'yan adawa na sauka daga kan karagar milki.
-
Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran
Apr 24, 2016 09:38A safiyar yau ne shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan da takwararsa na Iran Dakta Hasan Ruhani ya tarbe shi a fadar shugaban kasa da ke arewacin birnin Tehran.