-
Shugaba Jacob Zuma Ya Ziyarci Ayatollah Khamenei A Tehran
Apr 24, 2016 19:21Shugaba Jacob Zuma ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei a gidansa da ke Tehran.
-
Shugaba Zuma Ya Gana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Yau
Apr 24, 2016 17:09Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khamniae ya gana da shugaban kasa
-
Bukatar Shugaban Afirka ta Kudu ga Jam'iya mai milki
Apr 24, 2016 03:42Shugaban Kasar Afirka ta Kudu ya bukaci 'ya'yan Jam'iyar ANC mai milki da su magance sababin da ke tsakaninsu.
-
Majalisar Dokokin Afrika Ta Kudu Zata Gudanar Da Zama Kan Bukatar Neman Tsige Shugaban Kasar
Apr 04, 2016 03:11Majalisar Dokokin Afrika ta Kudu zata gudanar da zama na musamman kan bukatar 'yan adawar kasar ta neman tsige shugaban kasar Jacob Zuma daga kan karagar shugabancin kasa.
-
Shugaba Ya Musanta Rashin Girmama Dokar Kasar, Amma Ya Ce Zai Girmama Hukuncin Kotu
Apr 02, 2016 03:36Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya musanta zargin da ake masa na rashin gaskiya da kuma yin karen tsaye ga kundin tsarin mulkin kasar, sai dai kuma yayi alkawarin bin umarnin kotu da ta bukace shi da ya dawo da kudaden gwamnati da ya yi amfani da su wajen gina gidansa na kashin kansa.
-
An bukaci Shugaban Kasar Afirka ta Kudu da ya yi murabus
Apr 01, 2016 16:44'Yan Adawar Gwamnatin Afirka ta kudu ta bukaci shugaban kasar da ya sauka daga kan mukamin sa
-
'Yan Adawa Na Hankoron Ganin An Safke Shugaba Zuma
Mar 31, 2016 10:33Babbar jam'iyyar adawa a kasar Afirka ta kudu na hankoron ganin an safke shugaba Zuma saboda batun almubazzaranci.
-
Wata Kotun Afirka Ta Kudu Ta Zargin Gwamnatin Kasar Da Gazawa Wajen Kama Shugaba Al-Bashir
Mar 16, 2016 17:23Kotun daukaka kara a kasar Afirka ta Kudu ta bayyana gazawar da gwamnatin kasar ta yi na kama shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir a lokacin da ya halarci taron shuwagabanin kasashen kungiyar Tarayyar Afirka a kasar da cewa wani wulanci da cin mutumci ne bugu da kari kan karen tsaye ga umurnin kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka wacce ta fitar da sammaci kama shugaban na Sudan.
-
Shugaba Zuma Zai Fara Ziyarar Aiki A Nijeriya A Yau Talata
Mar 08, 2016 05:45A yau Talata ne ake sa ran Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Nijeriya a bisa gayyatar da takwararsa na Nijeriyan Muhammadu Buhari yayi masa don karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Shugaba A/Kudu, Zuma Ya Tsallake Kokarin Tsige Shi A Majalisar Kasar
Mar 02, 2016 05:27Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya tsallake wani kokari na tsige shi a yayin kuri’ar nuna rashin amincewa da gwamnatinsa da aka kada a majalisar dokokin kasar a jiya Talata saboda abin da babbar jam'iyyar adawa ta kira siyasarsa da ke cutar da tattalin arzikin kasar.