-
Aljeriya: Kungiyar Isis Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Wani Ofishin 'Yan Sanda
Feb 28, 2017 08:08Jaridar Lo Figaro ta Faransa ta ambato kungiyar 'yan ta'adda ta Isis tana cewa ita ce ta kai harin bom a ofishin 'yan sanda da ke yankin Bab El Kantara.
-
Aljeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Raunata 'Yan Sanda 3
Feb 27, 2017 05:43Rahotanni daga Aljeriya na cewa, wasu 'yan sanda uku sun jikkata lokacin da wani dan kunar baki wake ya tarwatsa kansa a kusa da wani ofishin 'yan sanda dake garin Bab el Kantara a gabashin lardin Constantine.
-
Wasu kabilu sun bukaci ballewa daga kasar Aljeriya
Feb 26, 2017 18:00Wata sabuwar kungiyar kabilu a yankin gabashin kasar Aljeriya ta bayyana kanta tare da aniyar kafa Gwamnati mai cin kashin kai a kasar
-
Shugabannin Kasashen Tunisiya, Masar Da Aljeriya Za Su Taro Kan Rikicin Kasar Libya
Feb 21, 2017 05:54kasashen Tuninisya, Masar da kuma Aljeriya sun kira wani taron shugabanninsu a birnin Aljas na kasar Aljeriya domin tattauna matsalar rikicin kasar Libya.
-
Masar, Algeriya, Da Tunisia Ba Su Amince Da Yin Amfani Da Karfin Soji A Kan Libya Ba
Feb 20, 2017 17:29Minstocin harkokin wajen kasashen Masar, Aljeriya, da kuma Tunisia sun jaddada rashin amincewarsu kan yin amfani da karfin soji domin warware rikicin kasar Libya.
-
Shugaban Kasar Algeria Ya Bukaci Mutanen Kasar Su Fito Don Kada Kuri'unsu A Ranar Zabe
Feb 19, 2017 06:28Shugaban kasar Algeria Abdul aziz Butflika ya yi kira ga mutanen kasar da su fito don kada kuri'unsu a zaben wakilan majalisar dokokin kasar wanda za'a gudanar a cikin watan Mayu mai zuwa.
-
Aljeriya: Sojojin Kasar Aljeriya Sun Kashe 'Yan ta'adda Biyar.
Feb 16, 2017 06:16Ma'aikatar Tsaron Aljeriya ta sanar da kashe 'yan ta'adda biyar a wata maboyarsu da ke garin al-ajibah.
-
Opec: Kasashen Da Su ke Da Arzikin Man Fetur Za su Ci gaba Da Rage Man Da Su ke Fitarwa.
Feb 12, 2017 12:20Ministan harkokin wajen kasar Venezuela: Kasashe mambobi na kungiyar Opec sun yi alkawalin ci gaba da rage yawan man da su ke fitarwa a kowace rana.
-
An kame wasu Faransawa biyu kan zarkin ta'addanci a Algeriya
Feb 02, 2017 17:39Kasar Algeriya ta cabke wasu 'yan kasar Faransa biyu kan zarkin su da alaka da kunigyar ta'addanci ta IS
-
An Cafke Gungun Wasu Masu Yi Wa Isra'ila Leken Asiri A Kasar Algeria
Jan 14, 2017 11:57Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.