Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

aljeriya

  • Aljeriya ta amince da warware rikicin kasar Syria ta hanyar lumana

    Aljeriya ta amince da warware rikicin kasar Syria ta hanyar lumana

    Jan 02, 2017 11:49

    Ma'aikatar harkokin Wajen Aljeriya ta amince da shirin warware rikicin kasar Aljeriya ta hanyar lumana.

  • Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai

    Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai

    Dec 29, 2016 06:59

    Babban kamfanin mai na kasar Algeriya ya sanar da cewa zai yi aiki da yarjejeniyar da mambobin kungiyar OPEC suka cimmawa kan rage hako danyen mai a kasashensu.

  • Algeria A Shirye Take Ta Warware Matsalar Polisario Tare Da Kasar Morocco

    Algeria A Shirye Take Ta Warware Matsalar Polisario Tare Da Kasar Morocco

    Dec 28, 2016 17:58

    Gwamnatin kasar Algeria ta bayyana cewa a shirye take ta warware matsalar da ke tsakaninta da kasar Morocco danganeda Polisario.

  • An Bude Taron Makon Kur'ani Na Kasa A Karo Na 18 A Aljeriya

    An Bude Taron Makon Kur'ani Na Kasa A Karo Na 18 A Aljeriya

    Dec 27, 2016 17:36

    An bude babban taron makon kur'ani na kasa karo na 18 a birnin Algiers fadar mulkiin kasar Aljeriya, wanda aka saba gudanarwa a kowace shekara.

  • Firaministan Libiya Ya Kai Ziyara Aljeriya

    Firaministan Libiya Ya Kai Ziyara Aljeriya

    Dec 26, 2016 17:31

    Firaministan Libiya Fayez al-Saraj, ya ziyarci kasar Aljeriya, inda ya gana da manyan jami'an kasar, a wani mataki na bunkasa yunkurin da ake yi na magance matsalolin tsaro, da wanzar da zaman lafiya a kasar ta Libiya.

  • An gano Makaman Fasakwauri A Tsakanin Iyakokin Kasashen Aljeriya Da Mali.

    An gano Makaman Fasakwauri A Tsakanin Iyakokin Kasashen Aljeriya Da Mali.

    Dec 06, 2016 12:07

    Gano da Kame Makamai A kan iyaka da Mali

  • An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan sahihiyar Fahimtar Kur'ani A Algeria

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan sahihiyar Fahimtar Kur'ani A Algeria

    Dec 04, 2016 19:07

    A yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.

  • Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Gabashin Kasar

    Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Gabashin Kasar

    Oct 31, 2016 11:07

    Majiyar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi dirar mikiya a yankin gabashin kasar ta Aljeriya da nufin zakulo wasu gungun 'yan ta'adda da suka kashe jami'in tsaron kasar.

  • Algeria Ta Bi Sahun Kasashen Da Za Su Dakatar Da Zuwa Hajji Da Umrah

    Algeria Ta Bi Sahun Kasashen Da Za Su Dakatar Da Zuwa Hajji Da Umrah

    Oct 20, 2016 05:45

    Kamfanonin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Algeria sun ja kunnen gwamnatin Saudiyya da ta gaggauta janye karin kudaden da ta yi na biza domin zuwa hajji da Umra, idan kuma ba haka za su dakatar da dukkanin zirga-zirgarsu zuwa Saudiyya.

  • Kasar Aljeriya Za ta Halarci Taron Da Ake yi Akan Kasar Libya, A Kasar Nijar.

    Kasar Aljeriya Za ta Halarci Taron Da Ake yi Akan Kasar Libya, A Kasar Nijar.

    Oct 18, 2016 11:52

    Ministan da ke kuka da kasashen larabawa na yamma ne zai wakilci kasar Aljeriya a taron Nijar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS