Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

aljeriya

  • Aljeriya ta bukaci a kafa Dakarun wanzar da zaman Lafiya a kasar Yemen

    Aljeriya ta bukaci a kafa Dakarun wanzar da zaman Lafiya a kasar Yemen

    Oct 16, 2016 12:35

    Ma'aikatar harakokin wajen Aljeriya ta shawarci kasashen Iran da Saudiya kan kafa Dakarun wanzar da sulhu a kasar Yemen.

  • An kori dariruwan  bakin haure na kasashen Senegal da Guine a Aljeriya

    An kori dariruwan bakin haure na kasashen Senegal da Guine a Aljeriya

    Oct 01, 2016 17:53

    Magabatan Kasar Aljeriya sun sanar da korar dariruwan bakin haure 'yan kasashen Senegal da Guine daga cikin kasar

  • Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Gano Wani Rumbun Makamai A Kan Iyakar Kasar Da Libiya

    Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Gano Wani Rumbun Makamai A Kan Iyakar Kasar Da Libiya

    Oct 01, 2016 05:36

    Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da gano wani rumbun makamai a kusa da kan iyakarta da Libiya.

  • Ministan Kasuwanci A Aljeriya Ya Yi Suka Kan Rashin Dakile Matsalar Yin Zagon Kasa Ga Tattalin Arzikin Kasar

    Ministan Kasuwanci A Aljeriya Ya Yi Suka Kan Rashin Dakile Matsalar Yin Zagon Kasa Ga Tattalin Arzikin Kasar

    Sep 27, 2016 16:04

    Ministan kasuwanci a Aljeriya ya yi kakkausar suka kan yadda matsalar barnata dukiyar kasa ke neman gagararsu a yakin da suka daura da masu yi wa tattalin arzikin kasar zagon kasa.

  • 'Yan Kwallon Zaune Na Makafi Na Aljeriya Sun Ki Karawa Da Na Isra'ila a Gasar Para Olympics

    'Yan Kwallon Zaune Na Makafi Na Aljeriya Sun Ki Karawa Da Na Isra'ila a Gasar Para Olympics

    Sep 13, 2016 18:49

    'Yan kungiyar kwallon zaune ta makafi na kasar Aljeriya sun ki amincewa su kara da takwarorinsu na haramtacciyar kasar Isra'ila a gasar Olympics ta nakasassu da a halin yanzu ake ci gaba da gudanarwa a kasar Brazil.

  • Kungiyar Hamas ta buda ofishin ta a kasar Aljeriya

    Kungiyar Hamas ta buda ofishin ta a kasar Aljeriya

    Aug 29, 2016 15:26

    Kungiyar kwakwarmayar musulinci ta Palastinu Hamas ta bude ofishin ta a kasar Aljeriya

  • Aljeriya:Ba za a amince da mutuman da ya ke da takardar zama dan kasa na kasashe biyu ba

    Aljeriya:Ba za a amince da mutuman da ya ke da takardar zama dan kasa na kasashe biyu ba

    Jul 28, 2016 05:54

    Gwamnatin Aljeriya ta gabatar da wani kudiri da zai harmatawa mutuman da yake da takardar zaman dan kasa na kasashen biyu samun aiki

  • Sojojin Ruwan Aljeriya Sun Ceto Bakin Haure Da Dama A Gabar Tekun Oran

    Sojojin Ruwan Aljeriya Sun Ceto Bakin Haure Da Dama A Gabar Tekun Oran

    Jul 13, 2016 05:53

    Rundunar sojin ruwan kasar Aljeriya ta kai dauki tare da ceto rayukan bakin haure kimanin 70 a gabar tekun Oran a kan hanyarsu ta neman kutsawa zuwa kasashen yammacin Turai ta tekun Mediterranea.

  • Gwamnatin Aljeriya Ta Bada Sanarwan Korar Dukkan Yan Daesh Daga Kasar

    Gwamnatin Aljeriya Ta Bada Sanarwan Korar Dukkan Yan Daesh Daga Kasar

    Jul 08, 2016 04:00

    Sojojin Aljeriya sun kawo karshen samuwar yan ta'adda ta Daesh a kasar

  • An hallaka mutane ukun da ake zarginsu da kashe kasar Faransa a Aljeriya

    An hallaka mutane ukun da ake zarginsu da kashe kasar Faransa a Aljeriya

    Jun 28, 2016 11:22

    Ma'aikatar Shara'ar Kasar Aljeriya ta sanar da cewa An hallaka Mutane uku da suka kashe Dan kasar Faransa a kudancin babban birnin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS