-
Amir Abdul-Ilahiyon: Dole Ne A Kori Saudiyya Daga Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD
Oct 22, 2018 12:41Mai bada shawara ga Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kori kasar Saudiyya daga cikin kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya.
-
Siyasar Amurka Ta Kin Jinin Iran Ba Za Ta Je Ko'ina Ba
Oct 20, 2018 06:51Mai ba da shawara ga shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran ne ya bayyana haka a lokacin da yake ishara da takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Al'ummar Palastinu
Sep 30, 2018 06:29Babban Saktaren taron kasa da kasa na goyon bayan gwagwarmayar Palastinawa ya ce har zuwa lokacin da za a 'yanto birnin Qudus, jamhoriyar musulinci ta Iran za ta ci gaba da bawa Al'umma da kungiyoyin gwagwamarya na Palastinu goyon baya.
-
Iran: Gwamnatin Bahrain Ce Ke Da Alhakin Tabarbarewar Lafiyar Ayatollah Isa Qasim
Jul 10, 2018 08:09Wakilin shugaban majalisar dokokin kasar Iran kan lamuran kasa da kasa ya ce sarakunan kasar Bahrain ne suka jawo tabarbarewar lafiyar Ayatollah Isa Qasim babban malamin iddini kuma shugaban masu gwagwarmaya da neman hakkin mutanen kasar.
-
Iran: Amurka Da H.K.Isra'ila Gami Da Saudiyya Suke Tada Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 28, 2018 06:27Mai bada shawara ta musamman ga shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa: Kasar Amurka da Haramtacciyar kasar Isra'ila gami da 'yar koransu Saudiyya ce suke goyon bayan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
-
Iran Za ta ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Kasar Syria.
Aug 03, 2017 06:43Mai bada shawara ga shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Amir Abdullahiyan ne bayyana haka a yayin ganawa da Pira ministan Syria a birnin Damascus.
-
Iran Ta Jaddada Cewa: Makircin Yahudawan Sahayoniyya Kan Qudus Ba Zai Cimma Nasara Ba
Nov 28, 2016 05:08Mataimakin shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran na musamman kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa: Ci gaba da gine-ginen matsugunan yahudawa 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da kokarin mai da birnin Qudus cibiyar yahudawan sahayoniyya, bakar siyasa ce da ba zata taba cimma nasara ba.
-
Abdullahiyan: Iran Za Ta Ci Gaba Da Taimako Da Kuma Goyon Bayan Palastinawa
Apr 02, 2016 04:23Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan lamurran kasashen Larabawa da na Afirka Amir Husain Abdullahiyan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da ba ta taimako da kuma goyon bayan da ta ke ba wa al'ummar Palastinu da ake zalunta, yana mai cewa Iran tana alfahari da hakan.