-
Obama Yayi Kakkausar Suka Ga Siyasar Gwamnatin Trump
Sep 08, 2018 05:58Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, yayi kakkausar suka ga yadda shugaban kasar Donald Trump yake gudanar da mulkinsa yana mai cewa hakan ne ma zai sa a samu karin fitowar mutane yayin zabe na gaba da nufin kawar da wannan gwamnatin.
-
Rouhani: Iran Ba Ta Kiyayya Da Wata Kasa Face Amurka, "Isra'ila" Da 'Yan Amshin Shatansu
Sep 08, 2018 05:58Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ba ta kiyayya da wata kasa in ban da Amurka, haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan amshin shatansu, don haka sai ya ce: Al'ummar Iran ta hanyar hadin kai da aiki tare za su yi nasara kan makiyansu.
-
Trump Ya Ce Zai Sanya Karin Haraji Kan Wasu Kayakin China Da Ke Shigowa Amurka
Sep 08, 2018 02:24Shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Jumma'a ya bada sanarwan cewa zai kara sanya wasu kayakin da ake shigo da so kasar Amurka daga kasar China haraji.
-
'Yan Ta'adda Da Dama Suna Ta tserewa Daga Lardin Idlib Na Syria
Sep 07, 2018 14:34'Yan ta'addan takfiriyyah suna ci gaba da tserewa daga lardin Idlib na kasar Syria, a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ta Syria take shirin fara kaddamar da wani gagarumin farmaki a kansu.
-
Nasrallah: Amurka da 'Isra'ila' Sun Gaza Wajen Cimma Manufarsu A Gabas Ta Tsakiya
Sep 06, 2018 12:11Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila sun sha kashi cikin dukkanin makirce-makircen da suka kulla don cimma bakar aniyarsu a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Amurka Ta Gargadi Kasashen Rasha Da Iran Kan Harin Da Suke Son Kaiwa Yan Ta'adda A Idlib
Sep 04, 2018 02:04Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya gargadi kasashen Rasha da Iran kan anniyarsu ta tallafawa gwamnatin kasar Siriya ta kwace tungar yan ta'adda na karshe a kasar wato garin Idlib.
-
Amurka Ta Yanke Dukkan Tallafin Da Take Bawa Palasdiwa Yan Gudun Hijira
Sep 01, 2018 02:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bada sanarwan dakatar da tallafin kudade da ta saba bawa yan gudun hijira Palasdinawa karkashin kungiyar nan ta UNRWA.
-
Kungiyar OIC Ta Yi Allawadai Da gasar Cin Zarafin Musulunci A Holland
Aug 31, 2018 02:01Kungiyar kasashen muuslmi ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar zanen batunci a kan addinin muslunci da wasu masu kiyayya da addinin muslunci suka shirya a kasar Holland.
-
Shugaban Amurka Ya Ki Amincewa Da Fitar Da Sakon Yabo Kan John McCain Da Ya Mutu
Aug 27, 2018 07:57Shugaban kasar Amurka ya ki amincewa da fitar da bayani daga fadar shugabancin kasar kan mutuwar John McCain sanata a Majalisar Dattijan Kasar mai wakiltan jihar Arizona.
-
Fitaccen Dan Majalisar Dattijan Amurka John McCain Ya Mutu
Aug 26, 2018 02:54John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da sojojin a majalisar Amurka, kuma dan jam'iyyar Repulican ne ta shugaba Dinald Trump