Fitaccen Dan Majalisar Dattijan Amurka John McCain Ya Mutu
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i32915-fitaccen_dan_majalisar_dattijan_amurka_john_mccain_ya_mutu
John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da sojojin a majalisar Amurka, kuma dan jam'iyyar Repulican ne ta shugaba Dinald Trump
(last modified 2018-08-26T02:54:30+00:00 )
Aug 26, 2018 02:54 UTC
  • Fitaccen Dan Majalisar Dattijan Amurka John McCain Ya Mutu

John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da sojojin a majalisar Amurka, kuma dan jam'iyyar Repulican ne ta shugaba Dinald Trump

Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ce McCain ya mutu ne a jiya asabar saboda fama da ya yi da cutar daji, ya kuma mutu ne yana dan shekaru 81.Sanarwar mutuwar McCain ta fito ne daga iyalansa.

Gabanin mutuwarsa McCain ya rika sukar siyasar waje ta shugaban kasar Donald Trump musamman alakarsa da kasar Rasha.

A lokacin rayuwarsa ya shahara da  tsattsauran ra'ayi na kin jinin hamhuriyar musulunci ta Iran