-
Shugaban Kasar Amurka Ya Sanar Da Qudus A Matsayin Fadar Mulkin Gwamnatin H.K.Isra'ila
Dec 06, 2017 15:36Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus
Dec 05, 2017 12:50A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus , Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaidawa shugaban Palasdinawa Mahmoud Abass anniyarsa ta daga ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv Zuwa birnin Qudus.
-
Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho
Dec 05, 2017 12:35A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da brinin Qudus fadar gwamnatin yahudawan mamaya na Is'raila, Shugaba Donald Trump ya kira shugaban Palastinawa Mahmoud Abass ta wayar tarho.
-
Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
Dec 05, 2017 07:33Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta kirayi 'yan kasar da kada su daga hankulansu dangane da sanarwar da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniyya suka fitar na yiyuwar kai harin ta'addancin babban birnin kasar, Abuja da kuma wasu jihohi shida na kasar.
-
Nijar Ta Ba Wa Amurka Damar Amfani Da Jiragen Yakinsu Marasa Matuka A Kasar
Dec 03, 2017 07:49Rahotanni sun bayyana cewar gwamnatin Nijar ta ba wa sojojin Amurka damar fara tayar da jiragen yakinsu marasa matuka daga birnin Yamai, babban birnin kasar don amfani da su a kasar da ma wajen kasar.
-
Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Duniya kan Bakin Haure Da 'yan Gudun Hijira
Dec 03, 2017 02:21Amurka ta sanar da shirinta na janyewa daga yarjejeniyar duniya kan batutuwan da suka shafi bakin haure da 'yan gudun hijira.
-
Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba
Nov 30, 2017 12:20Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar Yemen ba za su taba mika wuya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila ba, kamar yadda kuma ya ja kunnen gwamnatin Saudiyya dangane da ci gaba da killace kasar Yemen din da take yi.
-
Dakarun Sa Kan Iraki: Bayan Daesh, Dole Ne Amurkawa Su Bar Kasar Iraki
Nov 30, 2017 12:19Babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi, Hadi al-Ameri, ya bayyana cewar bayan kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, wajibi ne sojojin Amurka su fice daga kasar Irakin.
-
Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya
Nov 30, 2017 12:19Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar cewa Amurka ko dai da gangan take rufe ido kan hakikanin fada da ta'addanci da Iran take yi ko kuma dai tana cikin dimuwa ne dangane da irin kashin da kungiyar Daesh ta sha a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Jagora: Iran Ta Kawo Karshen Makircin Kirkiro Kungiyar Daesh Da Amurka Da Sahyoniyawa Suka Yi
Nov 22, 2017 14:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta samu nasarar ruguza makircin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila da wasu kasashen larabawan yankin Gabas ta tsakiya suka kitsa na kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).