Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

araqchi

  • Araqchi: Akwai Yiyuwar Iran Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Cikin Makonni Masu Zuwa

    Araqchi: Akwai Yiyuwar Iran Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Cikin Makonni Masu Zuwa

    Jun 22, 2018 13:46

    Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kuma babban jami'in kasar mai kula da kuma tattaunawa kan yarjejeniyar nukiliyan kasar, Abbas Araqchi ya bayyana cewar akwai yiyuwar Iran ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don kuwa a cewarsa yarjejeniyar tana halin rai kwakwai mutu kwakwai.

  • Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.

    Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.

    Feb 28, 2017 04:36

    Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Irak che ya ce: Yarjejeniyar Nukiliya an yi ta ne akan tubali mai karfi, ta yadda idan Amurka ta yi watsi da ita za ta cutu.

  • Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.

    Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.

    Feb 14, 2017 03:12

    Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa; Iran ba za ta taba mancewa da hare-haren makamai masu guba da tsohon shugaban kasar Iraki, Sadam ya kawo wa al'ummar kasarta ba.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci

    Jan 25, 2017 07:10

    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kan kasashen duniya su hada kai a fagen yaki da duk wani nau'in ayyukan ta'addanci.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS