-
Wata Kotu A Kasar Austria Ta Soke Hukunci Rufe Masallatai Guda 6 A Kasar
Feb 15, 2019 19:21Wata kotu a kasar Austria Ta soke matakinn da ofishin kula da harkokinn addini a kasar ta dauka na rufe masallatai guda 6 a kasar.
-
Kasar Austria Ta Bayyana Matsayarta Na Ci Gaba Da Yin Matsin Lamba Akan 'Yan Ci-Rani
Dec 18, 2018 07:27Shugaban gwamnatin kasar Austria Sebastina Kurz, ya ce; Ana Ci gaba da daukar matakan kayyade Kwararar 'yan ci-ranin zuwa nahiyar turai
-
Shugabannin Kasashen Turai Sun Bukaci A Sake Zaben Raba Gardama Kan Ficewar Biritaniya Daga Kungiya
Sep 20, 2018 19:03Shuwagabannin kasashen kungiyar tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben raba gardama dangane da ficewar kasar Britania daga tarayyar.
-
Gangamin Nuna Kin Amincewa Da Yunkurin Hana Saka Lullubi A Austria
Sep 14, 2018 17:38Kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi.
-
An Bayyana Iran A Matsayin Mai Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 21, 2018 19:05Shugaban Kwamitin siyasar waje na majalisar kasar Austria Andreas Schieder ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa da takwaransa na Iran Hishmatullahi Fallahat Fishe.
-
Dr Ruhani Ya Ce: Al'ummar Iran Ba Zata Taba Mika Kai Ga Mulkin Kama Karya Da Kaskanci Ba
Jul 04, 2018 07:01Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani matakin wuce gona da iri kan hakkin al'ummar Iran bai taba cimma nasara ba a tsawon tarihi, don haka al'ummar Iran ba zata taba mika kai ga duk wata siyasar zalunci ba.
-
Putin : Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Wa Moscow Zai Cutar Da Bangarorin Biyu
Jun 06, 2018 07:17A yayin da yake gudanar da taron manema labarai tare shugabar gwamnatin Austria Sebastian Kurz marecen jiya talata a birnin Viena, Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya ce takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakabawa Masco zai cutar da dukkanin bangarorin.
-
Takunkumi Kan Kasar Rasha Ya Fi Janyo Hasara Kan Kasashen Yammacin Turai
Oct 07, 2017 19:10Bincike ya tabbatar da cewa: Kasashen Yammacin Turai sun fi cutuwa daga takunkumin da suka kakaba kan kasar Rasha.
-
Shugaban Kasar Austria Ya Soki Takwaransa Na Amurka Da Shelanya Yaki Akan Tarayyar Turai
Sep 20, 2017 12:11Shugaba Alexander Van der Bellen na Autria wanda ce; Jawabin na shugaban Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kama da na mai yakin neman zabe.
-
Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai
Apr 18, 2017 06:28Gwamnatin kasar Austria ta sanar da cewa, an dakatar da duk wata tattaunawa kan batun shigar kasar Turkiya a cikin kungiyar tarayyar turai.