Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

azhar

  •  Azhar Ta Taya Kiristocin Masar Alhini Kan Harin Ta'addancin Da Daesh Ta Kai Kansu

    Azhar Ta Taya Kiristocin Masar Alhini Kan Harin Ta'addancin Da Daesh Ta Kai Kansu

    Nov 03, 2018 19:12

    Babban malamin cibiyar Azhar Sheikh Ahmad Tayyib ya aike da sakon taya alhini ga jagoran kiristocin kasar Masar, dangane da harin ta'addancin da mayakan kungiyar Daesh suka kai kansu.

  • Jami'ar Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Halin Ko In Kulan Da Ake Nuna Wa Danyen Aikin 'Isra'ila'

    Jami'ar Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Halin Ko In Kulan Da Ake Nuna Wa Danyen Aikin 'Isra'ila'

    Apr 07, 2018 11:18

    Jami'ar al-Azhar ta kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da irin shiru da halin ko in kula da manyan kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa suke nunawa irin wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi wa al'ummar Palastinu.

  • An Bude Taron Kasa Da Kasa Na Nuna Goyon Baya Ga Kudus A Kasar Masar

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Na Nuna Goyon Baya Ga Kudus A Kasar Masar

    Jan 17, 2018 18:20

    A yau Laraba ce shugaban Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Al-Tayyib ya bude wani taron kasa da kasa na nuna goyon baya ga birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa a birnin Alkahira, babban birnin kasar ta Masar don tattauna hanyoyin da za a bi wajen ba da kariya ga birnin na Kudus daga barazanar da yake fuskanta.

  • Al-Azhar Ta Yi Suka Kan Zancen Trump Na Wulakanta Wasu Kasashe

    Al-Azhar Ta Yi Suka Kan Zancen Trump Na Wulakanta Wasu Kasashe

    Jan 14, 2018 18:59

    Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ya yi Allah wadai da kalaman wulakanci da kaskanta wasu kasashen duniya wanda shugaban Amurka ya yi

  • Damuwar Jami'ar Azhar A Game Da halin Da Musulmi Ke Cikin A Myammar

    Damuwar Jami'ar Azhar A Game Da halin Da Musulmi Ke Cikin A Myammar

    Jan 04, 2018 19:04

    Cikin wata sanarwa da ta fitar jami'ar Azhar ta kasar Masar ta bayyana damuwarsa kan halin da al'ummar musulmin Rohinga ke ciki a kasar Myammar

  • Jami'ar Azhar Ta Kasar Masar Ta Bukaci Shirya Taron Kasa Da Kasa Kan Birnin Qudus

    Jami'ar Azhar Ta Kasar Masar Ta Bukaci Shirya Taron Kasa Da Kasa Kan Birnin Qudus

    Dec 10, 2017 19:08

    Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta yi gargadi kan irin mummunan hatsarin da ke tattare da matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na shelanta birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka ta bukaci shirya zaman taron kasa da kasa kan batun na Qudus.

  • Jami'ar Al-Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulman Myammar

    Jami'ar Al-Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulman Myammar

    Sep 06, 2017 11:09

    Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta nuna tsananin damuwarta dangane da kisan kiyashin da sojoji da mabiya addinin Buddha na kasar Myammar suke yi wa musulmin Rohingya na kasar tana mai bayyana hakan a matsayin wani abin kunya ga cibiyoyi da kasashen duniya.

  • An Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Wani Masallaci A Faransa

    An Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Wani Masallaci A Faransa

    Jul 26, 2017 12:03

    Bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.

  • Al-Azhar Ta Ja Kunnen

    Al-Azhar Ta Ja Kunnen "Isra'ila" Kan Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus

    Jul 22, 2017 05:48

    Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus mai alfarma da take yi, don kuwa hakan lamari ne da musulmi ba za su iya rufe ido kansa ba.

  • Cibiyar Azhar Ta Yi Allawadai Da Kai Hari A Kan Masallata A London

    Cibiyar Azhar Ta Yi Allawadai Da Kai Hari A Kan Masallata A London

    Jun 21, 2017 05:50

    Babbar cibiyar addini ta Azahar da ke kasar Masar ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai kan musulmi bayan kammala salla a birnin London.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS