-
Azhar: Wajibi Ne A Shiga Kafar wando Daya Da Masu Yada Tsatsauran Ra'ayi
May 14, 2017 12:13Babban malamin Azahar Ahamd Tayyib ya sanar da kafa kwamiti, domin bin diddigin fatawowyin da malamai da ake fitarwa a kasar Masar, da nufin hana fitar da fatawoyi da ke yada tsatsauran ra'ayi.
-
An Tube Shugaban Jami'ar Azhar Ta Kasar Masar Daga Kan Mukaminsa
May 07, 2017 05:26Sheikh Ahmad Tayyib ya tsige shugaban jami'ar Azhar ta kasar Masar daga kan mukaminsa sakamakon kafirta wani manazarci da yayi saboda sabanin mahanga.
-
Azhar Da Vatican A Shirye Suke Su Yi Yaki Da Ta'addanci
Apr 24, 2017 06:50Cibiyar Azhar ta kasar Masar ta sanar da cewa a shirye take ta hada karfi da karfe tare da fadar vatican wajen yaki da ayyukan ta'addanci da ake aikatawa da sunan addini.
-
Azhar: Wajibi ne A Kare Hadin Kan Da Ke Tsakanin Kasashen Afirka.
Mar 08, 2017 12:28Shugaban Azhar Ahmad Tayyib ya ce; Wajibi ne a tabbatar da kare hadin kan da ya ke a tsakanin kasashen nahiyar Afirka.
-
Azhar Da ISESCO Sun Jinjina Wa Paparoma Francis Kan Goyon Bayan Musulmin Myanmar
Feb 12, 2017 07:11cibiyar Azahar da kungiyar bunkasa ilimi da al;adun muslunci ta ISESCO sun jinjina wa Paparomoa Francis, dangane nuna takaicinsa da ya yi kan zaluntar musulmin Myanmar.
-
Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista
Jan 05, 2017 14:46Shugaban Jami'an al-azhar ta kasar Masar Ahmad Attayyeeb ya jaddada bukatar musulmi su hada kai da kiristoci don magance matsalolin da duniya ta ciki musaman na ayyukan da'attanci da kuma rigingimu a tsakaninsu.
-
Azhar Ta Bukaci A Kawo karshen Zaluncin Da Ake Yi kan Musulmi A Myanmar
Dec 20, 2016 12:41Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azahar da ke Masar ya yi da a kawo karshen zaluncin da ake yi kan musulmi a kasar Myanmar.
-
An Kirayi Cibiyar Azhar Da Ta Taka Rawa Wajen Hada Kan Al'ummar Musulmi
Dec 17, 2016 12:07An bukaci cibiyar Azahar da ta taka gagaruwar rawa wajen ta hada kan cibiyoyin musulmi a dukkanin fadin duniya da suke da mahanga daban-daban kan batutuwa na addini.
-
Taron Matasan Kasashen Musulmi A Cibiyar Azahar
Dec 08, 2016 17:37An fara gudanar da zaman taro na matasan kasashen musulmi a babban dakin taron cibiyar jami'ar Azahar da ke birnin Alkahira na Masar.
-
Jami'ar Azhar Ta Sake Jaddada Wajibcin Fada Da Ta'addanci
Oct 04, 2016 11:15Shugaban jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad al-Tayyib ya sake jaddada wajibcin fada da ta'addanci yana mai cewa ayyukan ta'ddanci sun yi hannun riga da koyarwar addinin Musulunci da sauran saukakkun addinai.