Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

azhar

  • Jami'ar Azhar Ta Yi Watsi Da Shirin Gwamnatin Masar Na Tsara Huduba Ga Limamai

    Jami'ar Azhar Ta Yi Watsi Da Shirin Gwamnatin Masar Na Tsara Huduba Ga Limamai

    Aug 02, 2016 11:21

    Malaman jami'ar al-Azhar ta kasar Masar sun sanar da rashin amincewarsu da wani shirin da ma'aikatar kuda da harkokin addini na kasar ke shirin fitowa da shi na tsara wa limaman Juma'ar kasar hudubobin da za su karanta a yayin sallar Juma'ar.

  • Sheikhul Azhar: Dole Ne Malamai Su Haramta Rikicin Sunnah Da Shi’a

    Sheikhul Azhar: Dole Ne Malamai Su Haramta Rikicin Sunnah Da Shi’a

    Jul 26, 2016 06:41

    Babban malamin cibiyar mulunci ta mazhabobin sunnah mafi girma a duniya ta Azahar da ke kasar Masar ya bukaci malamai na dukkanin bangarorin sunnah da shi’a da su fitar da fatawa ta haramta rikici a tsakanin bangarorin biyu.

  • Kirar Azhar ta Masar kan kusanci da hadin kan Mazhabobin Musulinci

    Kirar Azhar ta Masar kan kusanci da hadin kan Mazhabobin Musulinci

    Jul 24, 2016 11:22

    Jami'ar Al-azhar ta Masar ta bukaci samar da kusanci tsakanin Mazhabobin Addinin musulinci

  • Jami'ar Azhar Ta Gargadi Musulmi Kan Gurbatattun Akidu Da Ake Yawo Da Su

    Jami'ar Azhar Ta Gargadi Musulmi Kan Gurbatattun Akidu Da Ake Yawo Da Su

    Jun 18, 2016 10:59

    Shugaban jami'ar al-Azhar ta kasar Masar, Sheikh Ahmad Tayyib ya bayyana cewar mutanen da suke dauke da gurbatattun akidu babbar barazana ce ga duniyar musulmi don haka ya kirayi musulmi da su yi taka tsantsan da irin wadannan mutanen.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS