-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Bukaci Sakin Fursunonin Siyasa A Kasar Bahrain
Apr 07, 2018 06:29Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama 13 ne suka bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su hanzarta sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
-
Bahrain: Sabuwar Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati
Mar 18, 2018 12:13Al'ummar Bahrain sun sake bude wata sabuwar Zanga-zangar nuna kin jinin gwamnatin kasar a daren jiya asabar
-
Daurin Shekaru 5 A Shugaban Cibiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Bahrain
Feb 21, 2018 17:45Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
-
Cibiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Nuna Damuwa Kan Makomar Matasan Bahrain 5 Da Jami'an Tsaron kasar Suka Kama
Dec 28, 2017 06:54Cibiyar kare Dimukradiya da kuma hakkin bil'adama a yankin gabas ta tsakiya ta fidda wani rahoto wanda yake nuna damuwar kungiyar kan makomar matasa yan kasar Bahrain 5 wadanda jami'an tsaron kasar suka kama a birnin Manama.
-
Bahrain: An Yi Tah Mu Gama A Tsakanin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-zanga
Dec 26, 2017 07:25Masu Zanga-zanga akan kin amincewa da hukuncin wata kotu a kasar na yanke hukuncin kisa ga matasa 6 ne suka yi taho mu gaba da jami'an tsaron kasar
-
Bahrain: An Kai Ayatollah Sheikh Isa Qasim Asibiti
Dec 04, 2017 13:01An kai babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Qasim asibiti a safiyar yau, sakamakon rashin lafiyar da yake fama da ita.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangogin Kin Jinin Gwamnati A Kasar Bahrain
Dec 02, 2017 11:47Rahotanni daga kasar Bahrain sun bayyana cewar al'ummar kasar sun gudanar da wasu sabbin zanga-zangogin kin jinin mahukuntar kasar da kuma bakar siyasar da suke gudanarwa musamman ci gaba da killace babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qassim da gwamnatin take yi.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Bukaci A Ba Wa Sheik Isa Qasim Kulawar Likitanci Ta Gaggawa
Nov 28, 2017 05:17Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci gwamnatin kasar Bahrain da ta bari a kai wa shugaban mabiya tafarkin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qasim agaji da kulawa ta likita ta gaggawa sakamakon rashin lafiyar da yake fama da shi.
-
Rashin Lafiyar Sheikh Isa Kasim Na Kara Tsananta
Nov 27, 2017 19:04Wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta mutanen kasar Bahrain a kasar Britania ta bayyana cewa babban malamin mabiya mazhabar shi'a a kasar Bahrain Sheikh Isa Qasim yana fama da tsananin rashin lafiya a daurin talalan da gwamnatin kasar Bahrain take masa a gidansa.
-
An Kira Yi Al'ummar Bahrain Domin Yin Zanga-zangar Nuna Goyon Baya Ga Fursunonin Siyasa
Oct 25, 2017 06:49Kawancen 14 ga watan Fabrairu na Bahrain ne ya fitar da sanarwa wacce ta kunshi gayyatar mutanen kasar zuwa Zanga-zanga a ranar juma'a mai zuwa.