-
Bahrain: Al'ummar Bahrain Sun yi Zanga-zangar Tir Da Tsoma Bakin Saudiyya A Harkokin Kasarsu.
Mar 15, 2017 19:07Al'ummar ta Bahrain sun yi zanga-zanga da gangami a cikin wuraren daban-daban na kasar domin yin tir da shigar da Saudiyya ta ke ci a harkokin kasarsu.
-
Jami'an Tsaron Bahrain Na Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawar Siyasa
Mar 13, 2017 19:27Jami'an tsaron masarautar Bahrain na ci gaba da kaddamar da farmaki kan gidajen jama'a masu adawar siyasa a kasar tare da kame su.
-
Kaddamar Da Kamfe Kan Kare Hakkokin Mata A Bahrain
Mar 07, 2017 08:09Babbar cibiyar kare hakkin bil adama akasar Bahrain ta kaddamar da wani kamfe domin fallasa ayyukan cin zarafin mata da mahukuntan kasar ke yi.
-
An Sake Dage Zaman Shari'ar Ayatollah Sheikh Isa Kasim A Bahrain
Feb 27, 2017 11:22Kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman sauraren shari'ar da ta ce tana gudanarwa a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim.
-
An Soki Gwamnatin Kasar Bahrain Kan Cin Zarafin Fararen Hula
Feb 24, 2017 12:36Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa ta soki lamirin masarautar kasar Bahrain kan cin zarafin fararen hula masu fafutuka ta siyasa a kasar.
-
Palasdinu: An bayyana Gudanar Da Taron Goyon Bayan Palasdinu A Tehran Da Cewa; Dama ce ta Nuna Raunin 'Yan Sahayoniya A Gabas Ta Tsakiya.
Feb 22, 2017 06:13Mataimakin Shugaban Kungiyar alwifaq ta Bahrain, ya ce; Taron Wata Dama ce ta Nuna Raunin 'Yan Sahayoniya A Gabas Ta Tsakiya.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama A Bahrain Sun Gargadi Masarautar Kasar
Jan 27, 2017 17:33Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Maida Martani Kan Kisan Matasan Bahrain Guda Ukku.
Jan 18, 2017 11:55Komitin koli na kare hakkin bil-adama ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa kisan matasa ukku yan kasar Bahrain wanda gwamnatin Ali Khalifa suka yi baya bisa adalci.
-
Bahrain: An Bude Sabon Shafi A Gwagwarmayar Al'umma
Jan 17, 2017 19:05Bayan kisan fursunonin siyasa 3 a kasar Bahrain zan bude wani sabon shafi na gwgawarmaya.
-
An Shiga Halin Rashin Tabbas A Bahrain Sakamakon Kisan Matasa 3 Da Masarautar Kasar Ta yi
Jan 17, 2017 17:09Tun bayan sanar da kisan matasa 3 'yan kasar Bahrain da masarautar kasar ta yi a ranar Lahadi da ta gabata, kasar ta shiga wani hali na rashin tabbas, inda ake ci gaba da gudanar da jerin gwano da zanga-zanga a dukkanin fadin kasar, da ke la'antar masarautar kan wannan kisa da ta yi saboda dalilai na siyasa da banbancin mazhaba.