Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

bahrain

  • An Gudanar Da Gangamin Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain A London

    An Gudanar Da Gangamin Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain A London

    Jan 16, 2017 05:50

    A daidai lokacin da kungiyoyi da manyan 'yan siyasa na kasashe daban-daban suke ci gaba da Allah wadai da hukuncin kisa da gwamnatin Bahrain ta zartar kan wasu matasa uku masu neman 'yanci a kasar, daruruwan membobin kungiyoyin kare hakkokin bil'adama ne suka gudanar da wani gangami a gaban ofishin jakadancin Bahrain din a birnin London don yin Allah wadai da gwamnatin kasar.

  • Masarautar Bahrain Ta Kashe Wasu Matasa Uku 'Yan Kasar Bisa Dalilai Na Siyasa

    Masarautar Bahrain Ta Kashe Wasu Matasa Uku 'Yan Kasar Bisa Dalilai Na Siyasa

    Jan 15, 2017 17:12

    Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa a yau a kan wasu matasa uku 'yan kasar, bisa zargin cewa sun tayar da bam da ya kashe wani dan sandan na kasar hadaddiyar daular larabawa UAE.

  • Bahrain: Malaman Kasar Sun yi Kira Da A yi Zanga-zangar gama-gari Domin Kin Amincewa Da Shirin Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Fursunonin Siyasa.

    Bahrain: Malaman Kasar Sun yi Kira Da A yi Zanga-zangar gama-gari Domin Kin Amincewa Da Shirin Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Fursunonin Siyasa.

    Jan 15, 2017 07:26

    Malaman Kasar Bahrain sun yi kira ga al'ummar kasar da su yi Zanga-zanga a fadin kasar.

  • Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Hana Sallar Juma'a A Unguwar Diraz

    Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Hana Sallar Juma'a A Unguwar Diraz

    Jan 13, 2017 13:28

    Masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.

  • Mahukuntan Kasar Bahrain Sun Sake Dage Shari’ar Sheikh Isa Kasim

    Mahukuntan Kasar Bahrain Sun Sake Dage Shari’ar Sheikh Isa Kasim

    Jan 06, 2017 05:16

    Mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage shari’ar babban malamin addini na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim zuwa karshen wannan wata.

  • Mutanen Bahrain Sun Kona Tutar Isra’ila A Kasar

    Mutanen Bahrain Sun Kona Tutar Isra’ila A Kasar

    Dec 31, 2016 18:23

    Dubban mutanen kasar Bahrain ne suka gudanar da gangami a unguwar Diraz da ke gefen birnin Manama, domin yin Allawadai da ziyarar tawagar Isra’ila a kasar.

  • Al'ummar Bahrain Na Ci Gaba Da Bayar da Kariya Ga Babban Malamin Addini Na Kasar

    Al'ummar Bahrain Na Ci Gaba Da Bayar da Kariya Ga Babban Malamin Addini Na Kasar

    Dec 23, 2016 17:59

    Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.

  • Jami'an Tsaron Masarautar Bahrain Sun Hana Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW)

    Jami'an Tsaron Masarautar Bahrain Sun Hana Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW)

    Dec 16, 2016 11:20

    Jami'an tsaron masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain sun hana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a wasu sassa na kasar.

  • Kotu A Bahrain Ta Tabbatar Da Daurin Shekaru 9 Kan Sheikh Salman

    Kotu A Bahrain Ta Tabbatar Da Daurin Shekaru 9 Kan Sheikh Salman

    Dec 12, 2016 11:07

    Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.

  • Zanga-Zangar Yin Tir Da Allawadai Da Mulkin Kama Karya A Bahrain

    Zanga-Zangar Yin Tir Da Allawadai Da Mulkin Kama Karya A Bahrain

    Nov 26, 2016 06:50

    Al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da wata gagarumar gagarumar zanga-zanga yin Allawadai da salon mulkin kama karya na masautar Al khalifah a kan al'ummar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS